Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Ba Mu Goyon Bayan Kowane Dan Takara A 2027 – ASUU Afrika
  • Wakilai Daga Ƙasashen Duniya Za Su Halarci Taron Hulɗa Da Jama’a A Abuja Afrika
  • Pasto Buru Ya Karrama Malamin JNI Kan Ƙoƙarin Samar Da Zaman Lafiya A Arewacin Najeriya Afrika
  • An Kashe Shugaban Fulani Makiyaya A Najeriya Afrika
  • Afirka Na Bukatar Adalci Da Tallafin Kuɗi Wajen Yaƙi Da Sauyin Yanayi – ACR Afrika

Talauci Ya Hana Iyalan Ɗaliban Borno Da Aka Sace Zuwa Abuja Domin Zanga-Zanga
Published: October 12, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iyalan ɗalibai 78 da aka sace a jihar Borno mai fama da Matsalolin Tsaro a Najeriya sun ɗage shirin zanga-zanga a fadar shugaban Nijeriya da ke Abuja, kwanaki 150 bayan sace yaran, saboda talauci da rashin kuɗin sufuri, in ji wani bincike da jaridar Daily Trust ta gudanar.

A ranar 15 ga Mayu ne aka sace ɗalibai 42 a Mussa, sannan aka sace wasu 36 a Lassa ranar 29 ga Yuni 2026. Guda daga cikin iyayen yaran, Ishaku Suya, ya ce wa’adin da suka bai wa gwamnatin Nijeriya ya ƙare ba tare da sun samu amsa ba.

Jaridar ta ruwaito Suya ya ce iyalan na ƙoƙarin girbe amfanin gonakinsu domin samun kuɗin tafiya da tanadar wa sauran ’yan uwa abinci. Ya ƙara da cewa wasu iyaye mata sun daina cin abinci saboda baƙin cikin halin da ’ya’yansu ke ciki.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Hukumomin Agajin Gaggawa Sun Bada Tallafin Abinci Ga ’Yan Gudun Hijira A Kebbi
Next Post: NAWOJ Ta Yi Kira Ga Gwamnati Da Iyaye Kan Illolin Auren Wuri

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaban Al’ummar Igbo Ya Buƙaci Karfafa Noma domin Tabbatar Da Wadataccen Abinci Afrika
Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin Nelfund Afrika
Amurka Ta Yi Juyin Mulki A Kasar Venezuela Amurka
Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Ingila, Hauhawar Farashi Yayi ƙasa Sosai Labarai
INEC TA Fitar Da Jerin ’Yan Takarar Gwamnan Gombe, Ba A Ga Sunan Sheikh Pantami Ba Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Ba Mu Goyon Bayan Kowane Dan Takara A 2027 – ASUU
  • Jami’in NSCDC Ya Harbe Direban Tirela A Gombe
  • Wakilai Daga Ƙasashen Duniya Za Su Halarci Taron Hulɗa Da Jama’a A Abuja
  • Pasto Buru Ya Karrama Malamin JNI Kan Ƙoƙarin Samar Da Zaman Lafiya A Arewacin Najeriya
  • An Kashe Shugaban Fulani Makiyaya A Najeriya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kyaftin Na Super Eagles Ya Yi Ritaya. Wasanni
  • Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola Jari Tsaro
  • Wikki Tourists FC: Ta Yi Sabbin ‘Yan Wasa Uku Wasanni
  • Rikicin Sarautar Akwa: Ƙungiyoyi Biyu Sunyi Arangama A Douala Afrika
  • Da Alamu Ronaldo Zai Buga Dukkan Wasanni Da Gasar Kofin Duniya A 2026 Wasanni
  • Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Bada Umarnin Daukar Ma’aikata Sama Da 94,000 Najeriya
  • Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben Gargajiya Wasanni
  • Shugabannin Kiristoci Sun Taya Musulmi Murnar Sallah Domin Ƙarfafa Zaman Lafiya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.