Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • NIHSA Ta Yi Gargadin Ambaliyar Ruwa A Jihohi 15 Afrika
  • Gidauniyar Misilli Ta Tallafa Wa Yara Da Dattawa A Gombe Afrika
  • Laccar Bagauda Kaltho Ta Jaddada Muhimmancin Yaƙi Da Yaɗa Labaran Karya Afrika
  • Cutar Mashako: Gwamnatin Gombe Ta Fara Rigakafin Gaggawa A Makarantu Kiwon Lafiya
  • NUJ Ta Kai Ziyarar Jaje GMC Bayan Gobara Ta Lalata Ginin Sashen Talabijin Afrika

Jami’an ’Yan Sanda Daga Kamaru Da Kongo Sun Karɓi Takardun Shaida Bayan Kammala Horo
Published: September 17, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga Mamman Awwal Garba a Kamaru

A birnin Yaoundé Filin Makarantar Horar da ‘Yan Sanda na karɓar baƙuncin wani babban taron bikin a ranar alhamis 17 ga watan Satumba, 2026, wanda aka shirya domin karrama ƙwararru da kuma bikin kammala karatun rukunin jami’an da suka kammala horonsu.

Ana karrama jami’an ‘yan sandan da suka nuna kwazo da jajircewa a yayin gudanar da ayyukansu a ranar 20 ga watan Mayu, 2026.

A daidai wannan lokaci, kwamishinoni, jami’ai, da masu duba ayyuka (Inspectors) masu karɓar horo daga rukunin na yau da kullum da kuma na musamman, daga ƙasashen Kamaru da Kongo suna kammala horonsu tare da karɓar takardun shaida da kuma alamun matsayi (epaulettes).

Wannan biki yana zama wani muhimmin mataki na ci gaba a rayuwar aikin waɗannan jami’an ‘yan sanda daga Kamaru 🇨🇲 da Kongo 🇨🇬. ✅ Lura: Martin Mbarga Nguele, Babban Wakilin Tsaron Ƙasa (Delegate General for National Security), ne ke jagorantar bikin.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Mutane 13 Sun Rasa Rayukansu A Sabon Harin Boko Haram A Madegwa
Next Post: Burkina Faso Ta Fara Kera Motocin Yaƙi

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari Labarai
Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje Afrika
‘Yan Tada Kayar Baya Sun Tayar Da Bom A Maiduguri Labarai
Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A Afirka Afrika
Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • NIHSA Ta Yi Gargadin Ambaliyar Ruwa A Jihohi 15
  • Gidauniyar Misilli Ta Tallafa Wa Yara Da Dattawa A Gombe
  • Laccar Bagauda Kaltho Ta Jaddada Muhimmancin Yaƙi Da Yaɗa Labaran Karya
  • Cutar Mashako: Gwamnatin Gombe Ta Fara Rigakafin Gaggawa A Makarantu
  • NUJ Ta Kai Ziyarar Jaje GMC Bayan Gobara Ta Lalata Ginin Sashen Talabijin

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Mayakan ISWAP Sun Kai Farmaki Kan Sojojin Najeriya Najeriya
  • China Ta Dawo Da Harajin Magungunan Hana Haihuwa Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Zata Rabawa Al’umma Tallafin Noma Afrika
  • Limamin Da Ya Ceci Kiristoci Lokacin Rikicin Addini A Jihar Filato Ya Rasu Labarai
  • Da Alamu Ronaldo Zai Buga Dukkan Wasanni Da Gasar Kofin Duniya A 2026 Wasanni
  • An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari Labarai
  • Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni Afrika
  • IBB: Ba Shakka Abiola Ya Lashe Zaben Yuni 12 Rediyo
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.