Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sauran Duniya

’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
Published: September 10, 2026 at 6:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
Published: September 10, 2026 at 6:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun ƘwayoyiPublished: September 10, 2026 at 6:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ’Yan Sandan jihar Gombe ta ce ta samu gagarumar nasara a ayyukan da take gudanarwa na yaƙi da garkuwa da mutane, ’yan bindiga, safarar miyagun ƙwayoyi da sauran laifuka a faɗin jihar. Rundunar ta ce a ranar 8 ga Satumba, 2026, da misalin ƙarfe takwas na safe, jami’an ’yan sanda, sojoji, Hukumar Tsaron Fararen…

Ci Gaba Da Karatu “’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
Published: September 10, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
Published: September 10, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19Published: September 10, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya rantsar da sabbin manyan  Sakatarorin guda 19, matakin da ya zama naɗe-naɗen Sakatarorin Dindindin mafi yawa da aka taɓa yi a lokaci guda a tarihin jihar. Yayin gudanar da bikin rantsarwar a Cibiyar Taro ta Ƙasa da Ƙasa da ke Gombe, gwamnan ya ce sabon naɗe-naɗen ya kawo…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
Published: September 10, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
Published: September 10, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule MadakiPublished: September 10, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed Kauran Daular Usmaniyya, ya bayyana alhininsa kan rasuwar Malam Abdullahi Sule, wanda aka fi sani da “Madaki”, ma’aikacin ɗaukar hoto na ENG da ke aiki da tawagar manema labarai ta Gidan Gwamnatin jihar Bauchi. Malam Abdullahi Sule ya rasu ne a safiyar Alhamis, 10 ga Satumba, 2026, bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Dr. Zainab Gwamna Ta Hada Mata Fiye Da 6,000 Domin Haɗin Kai Da Ci Gaba A Gombe
Published: September 9, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dr. Zainab Gwamna Ta Hada Mata Fiye Da 6,000 Domin Haɗin Kai Da Ci Gaba A Gombe
Published: September 9, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dr. Zainab Gwamna Ta Hada Mata Fiye Da 6,000 Domin Haɗin Kai Da Ci Gaba A GombePublished: September 9, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fiye da mata dubu shida daga sassan jihar Gombe ne suka halarci taron farko na Hadin Kan Mata da Ci Gaban Gombe, wanda Dr. Zainab Jamil Gwamna, matar ɗan takarar gwamnan jihar Gombe na jam’iyyar APC, Dr. Jamil Isyaku Gwamna, ta shirya. An gudanar da taron ne a APC Square da ke Gombe, ƙarƙashin taken…

Ci Gaba Da Karatu “Dr. Zainab Gwamna Ta Hada Mata Fiye Da 6,000 Domin Haɗin Kai Da Ci Gaba A Gombe” »

Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Yara Miliyan 16 Sun Amfana Da Azithromycin A Karkashin Shirin SARMAAN
Published: September 8, 2026 at 2:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yara Miliyan 16 Sun Amfana Da Azithromycin A Karkashin Shirin SARMAAN
Published: September 8, 2026 at 2:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yara Miliyan 16 Sun Amfana Da Azithromycin A Karkashin Shirin SARMAANPublished: September 8, 2026 at 2:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yayin da manyan shugabannin harkokin kiwon lafiyar duniya ke taruwa a birnin Cape Town na Afirka ta Kudu domin halartar taron duniya karo na 18 kan lafiyar jama’a, shirin SARMAAN na Najeriya na samun yabo da kulawa saboda yadda yake aiwatar da manyan shirye-shiryen inganta lafiyar yara tare da tabbatar da tsaro da kuma sa…

Ci Gaba Da Karatu “Yara Miliyan 16 Sun Amfana Da Azithromycin A Karkashin Shirin SARMAAN” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
Published: September 8, 2026 at 8:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
Published: September 8, 2026 at 8:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman LafiyaPublished: September 8, 2026 at 8:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Cibiyar Sasanta Rikice-rikicen Addinai (IMC) Kaduna, tare da haɗin gwiwar Network of Peace Journalism, Rigar Yanchi, Community Peace Observers (CPOs), Kaduna Peace Justice Forum, da Conflict Mitigation and Management Regional Council (CMMRC), ta bayyana matuƙar damuwarta kan musayar kalamai, sharhin kafafen yaɗa labarai da kuma muhawarar jama’a da suka biyo bayan kalaman Ministan Tsaro, Janar…

Ci Gaba Da Karatu “IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
Published: September 6, 2026 at 5:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 6, 2026

Posted on September 6, 2026September 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
Published: September 6, 2026 at 5:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 6, 2026
Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin GumelPublished: September 6, 2026 at 5:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 6, 2026

Gwamnan jihar Jigawa a Najeriya Malam Umar Namadi, ya amince da naɗin, Dakta Lawan Ahmed Muhammad Sani, a matsayin Sarkin Gumel na 17. Sakataren Gwamnatin jihar Jigawa, Malam Bala Ibrahim, ne ya sanar da naɗin ta cikin wata sanarwa da ya sanya wa hannu, inda ya ce naɗin ya biyo bayan shawarar da Majalisar Masu…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Siyasa

Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
Published: September 6, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 6, 2026

Posted on September 6, 2026September 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
Published: September 6, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 6, 2026
Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A GombePublished: September 6, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 6, 2026

Majalisar Malaman Yarbawa a Gombe, wato Yoruba Council of Ulama Gombe Nigeria, YCUGN, ta bayyana alhini da jimami bisa rasuwar Babban Limamin Ƙungiyar Nuruddeen Society of Nigeria, reshen Jihar Gombe. A cikin saƙon ta’aziyyar da Babban Sakataren majalisar, Sheikh Alfa Okegbemiro Jamiu Okesola, ya sanya wa hannu a ranar 6 ga Satumba, 2026, majalisar ta…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba
Published: September 6, 2026 at 7:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba
Published: September 6, 2026 at 7:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA BaPublished: September 6, 2026 at 7:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga Zainab Babaji a Jos Rundunar ‘yan sandan jihar Filato a Najeriya ta yi gargadi game da yadda wassu daidaikun jama’a da kungiyoyi ke amfani da na’urorin daukan hoto a sararin samaniya, wato drone, da wassu jirage marasa matuka ba bisa ka’ida ba: Rundunar ‘yan sandan jihar tace yin amfani da jirage marasa matuka, ba…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRES
Published: September 5, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRES
Published: September 5, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRESPublished: September 5, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shirin Ƙara Ingancin Kiwo da Juriya na L-PRES a jihar Gombe ya ƙarfafa haɗin gwiwa da sabuwar Ma’aikatar Bunƙasa Kiwo ta jihar, domin ƙara inganta ayyukan da ake gudanarwa da kuma hanzarta aiwatar da ajandar Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta sauya fasalin harkar kiwo a jihar. Mai Gudanar da Shirin L-PRES na jihar Gombe, Farfesa…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRES” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Posts pagination

1 2 … 49 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku Afrika
  • Kasar Gambiya Ta Gayawa Kotun MDD Shirin Myanmar Akan Musulmai Afrika
  • ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A Dukku Afrika
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara Afrika
  • Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Tawagar IMF Tana Kasar Kenya Domin Tattauna Bada Lamuni Labarai
  • Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.