Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
Gwamnan jihar Gombe kuma Shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewa, NNGF, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya yi kira da a kara hadin gwiwa tsakanin gwamnati, masana ilimi da malaman addinin Musulunci mata, domin samar da hanyoyin magance manyan kalubalen da ke addabar Arewacin Najeriya. Gwamnan ya yi wannan kiran ne a yayin wasu taruka daban-daban da ya gudanar…

