Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
Published: September 10, 2026 at 6:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
Published: September 10, 2026 at 6:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun ƘwayoyiPublished: September 10, 2026 at 6:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ’Yan Sandan jihar Gombe ta ce ta samu gagarumar nasara a ayyukan da take gudanarwa na yaƙi da garkuwa da mutane, ’yan bindiga, safarar miyagun ƙwayoyi da sauran laifuka a faɗin jihar. Rundunar ta ce a ranar 8 ga Satumba, 2026, da misalin ƙarfe takwas na safe, jami’an ’yan sanda, sojoji, Hukumar Tsaron Fararen…

Ci Gaba Da Karatu “’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
Published: September 8, 2026 at 8:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
Published: September 8, 2026 at 8:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman LafiyaPublished: September 8, 2026 at 8:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Cibiyar Sasanta Rikice-rikicen Addinai (IMC) Kaduna, tare da haɗin gwiwar Network of Peace Journalism, Rigar Yanchi, Community Peace Observers (CPOs), Kaduna Peace Justice Forum, da Conflict Mitigation and Management Regional Council (CMMRC), ta bayyana matuƙar damuwarta kan musayar kalamai, sharhin kafafen yaɗa labarai da kuma muhawarar jama’a da suka biyo bayan kalaman Ministan Tsaro, Janar…

Ci Gaba Da Karatu “IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba
Published: September 6, 2026 at 7:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba
Published: September 6, 2026 at 7:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA BaPublished: September 6, 2026 at 7:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga Zainab Babaji a Jos Rundunar ‘yan sandan jihar Filato a Najeriya ta yi gargadi game da yadda wassu daidaikun jama’a da kungiyoyi ke amfani da na’urorin daukan hoto a sararin samaniya, wato drone, da wassu jirage marasa matuka ba bisa ka’ida ba: Rundunar ‘yan sandan jihar tace yin amfani da jirage marasa matuka, ba…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar Gwamna
Published: September 4, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar Gwamna
Published: September 4, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar GwamnaPublished: September 4, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata fashewa ta afku yayin da ake zargin mayakan Boko Haram sun kai hari kan ayarin ɗan takarar gwamnan jihar Borno na jam’iyyar APC, Engr. Mustapha Gubio. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a hanyar Gubio–Kareto–Damasak, lokacin da Gubio da tawagarsa ke dawowa Maiduguri a arewacin Najeriya An ce wata motar jami’an tsaro da…

Ci Gaba Da Karatu “Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A Yamai
Published: September 4, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A Yamai
Published: September 4, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A YamaiPublished: September 4, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Kare Hakkin ’Yan Jarida ta Duniya (RSF) ta bukaci hukumomin Nijar da su gaggauta gudanar da bincike domin gano inda fitaccen dan jarida Moussa Kaka yake, bayan da aka rasa jin duriyarsa tun ranar 31 ga Agusta, 2026. A cewar RSF, Kaka, wanda shi ne Darakta-Janar na gidan rediyo da talabijin na Radio Télévision…

Ci Gaba Da Karatu “RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A Yamai” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Rasuwar Tsohon Shugaban NUJ FCT, Osambedwan, Babban Rashi Ne — Ferfesa Alkali
Published: September 2, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasuwar Tsohon Shugaban NUJ FCT, Osambedwan, Babban Rashi Ne — Ferfesa Alkali
Published: September 2, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasuwar Tsohon Shugaban NUJ FCT, Osambedwan, Babban Rashi Ne — Ferfesa AlkaliPublished: September 2, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon mai ba da shawara kan harkokin siyasa ga tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya Goodluck Jonathan kuma jigo a jam’iyyar APC, Farfesa Rufa’i Ahmed Alkali, ya yi jimamin rasuwar tsohon Shugaban Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), Reshen Babban Birnin Tarayya (FCT), Comrade Patrick Osertin Osambedwan. Farfesa Alkali ya bayyana rasuwar Osambedwan a matsayin babban rashi…

Ci Gaba Da Karatu “Rasuwar Tsohon Shugaban NUJ FCT, Osambedwan, Babban Rashi Ne — Ferfesa Alkali” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’i
Published: September 1, 2026 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’i
Published: September 1, 2026 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’iPublished: September 1, 2026 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Ƙoli ta Shari’a a Najeriya (SCSN) ta yi kira ga hukumomin da abin ya shafa da su tabbatar da cikakken bin doka da oda a kan ci gaba da tsare tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmed El-Rufa’i. Majalisar ta bayyana damuwa kan halin da ake ciki game da ci gaba da tsare El-Rufa’i,…

Ci Gaba Da Karatu “SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’i” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A Kogi
Published: September 1, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A Kogi
Published: September 1, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A KogiPublished: September 1, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ’yan sandan jihar Kogi a Najeriya ta sanar da ceto wasu ’yan bautar ƙasa wato NYSC 10, da aka yi garkuwa da su a jihar. ’Yan bautar ƙasar na cikin waɗanda wasu ’yan bindiga suka sace a ranar Laraba, 26 ga watan Agusta, a kan hanyar Aloma-Egane, da ke Ƙaramar Hukumar Ofu ta Jihar…

Ci Gaba Da Karatu “’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A Kogi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Rundunar ’Yan Sandan Bauchi Ta Kama Dattijo Kan Zargin Cin Zarafin Yarinya ’Yar Shekara 8
Published: August 31, 2026 at 3:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar ’Yan Sandan Bauchi Ta Kama Dattijo Kan Zargin Cin Zarafin Yarinya ’Yar Shekara 8
Published: August 31, 2026 at 3:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar ’Yan Sandan Bauchi Ta Kama Dattijo Kan Zargin Cin Zarafin Yarinya ’Yar Shekara 8Published: August 31, 2026 at 3:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ’Yan Sandan jihar Bauchi a Arewa Maso Gabashin Najeriya ta kama wani dattijo mai shekaru 70, Usman Abubakar, bisa zargin lalata da wata yarinya ’yar shekara takwas a yankin Tsakanin Bayara da ke cikin birnin Bauchi. Mahaifin yarinyar, mai shekaru 48, ne ya kai rahoton lamarin ofishin ’yan sanda na ‘E’ Division da ke…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar ’Yan Sandan Bauchi Ta Kama Dattijo Kan Zargin Cin Zarafin Yarinya ’Yar Shekara 8” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A Dukku
Published: August 30, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A Dukku
Published: August 30, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A DukkuPublished: August 30, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Karamar Hukumar Dukku ta jihar Gombe, Honarabul Abubakar Adamu, ya shirya taron tattaunawa da shugabannin gargajiya, manoma, makiyaya, jami’an tsaro da sauran masu ruwa da tsaki, domin lalubo hanyoyin magance matsalolin tsaro da ke kunno kai a yankin. An gudanar da taron ne a fadar Hakimin Bozonsulwa da ke Waziri ta Kudu, inda aka…

Ci Gaba Da Karatu “Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A Dukku” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Posts pagination

1 2 … 45 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Matsalolin Masarautun Kano Sun Kawo Karshe Najeriya
  • Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin Kasar Afrika
  • Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare Ba Sauran Duniya
  • Shugaban Kasar Iran Yace Kasar Bata Da Kiyayya Tsakaninta Da Amurkawa Afrika
  • Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA Najeriya
  • Gwamnatin Jihar Filato Ta Sauke Hakimin Mushere Afrika
  • Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo Ya Rasu A Abuja Bayan Doguwar Jinya Afrika
  • Dan Hamayya Ya Amince Da Faduwa A Zaben Kasar Benin Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.