Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
Published: July 25, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
Published: July 25, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da DamaPublished: July 25, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun Rundunar Sojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda da dama tare da tarwatsa maboyarsu a wasu sabbin hare-hare da suka kai ta sama da ƙasa a jihohin Arewa maso Gabas da Arewa maso Yamma. Hare-haren da aka gudanar ƙarƙashin Operation HADIN KAI da Operation FANSAN YAMMA sun kuma haifar da ceto waɗanda aka sace, kama…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
Published: July 25, 2026 at 4:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
Published: July 25, 2026 at 4:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar ZamfaraPublished: July 25, 2026 at 4:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rahotanni daga jihar Zamfara na tabbatar da cewa wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sace shugaban karamar hukumar Bungudu, Nura Umar Abdullahi, bayan sun kai hari gidansa cikin dare. Majiyoyi sun ce maharan sun yi galaba kan jami’an tsaron da ke gadin gidan kafin su yi awon gaba da shugaban karamar hukumar tare…

Ci Gaba Da Karatu “An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
Published: July 25, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
Published: July 25, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A GombePublished: July 25, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Aikin tsaftar muhalli na wata-wata da aka gudanar a jihar Gombe ya samu gagarumar nasara, yayin da direbobi da masu gudanar da harkokin kasuwanci suka bi umarnin gwamnati na hana zirga-zirga a lokacin gudanar da aikin. Wakilinmu da ya zagaya tare da kwamitin sa ido na Ma’aikatar Muhalli ta jihar Gombe ya lura cewa jami’an…

Ci Gaba Da Karatu “Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya

Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
Published: July 23, 2026 at 6:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
Published: July 23, 2026 at 6:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta TsaroPublished: July 23, 2026 at 6:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya amince da faɗaɗa tsarin Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya daga rukuni takwas zuwa goma sha biyu, tare da ba da izinin ɗaukar sabbin sojoji dubu 28 domin ƙarfafa tsaron ƙasa da inganta ƙarfin rundunar wajen fuskantar ƙalubalen tsaro. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Mai Bai…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa
Published: July 23, 2026 at 10:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa
Published: July 23, 2026 at 10:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin HaihuwaPublished: July 23, 2026 at 10:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe tare da haɗin gwiwar Asusun Tallafa wa Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF), sun ƙaddamar da shirin Kwanaki 1,000 na Farko, da nufin kare yara daga tamowa ta hanyar ƙarfafa kula da lafiyar uwa da jariri tun daga lokacin ɗaukar ciki har zuwa lokacin da yaro ya cika shekara biyu. Shirin, wanda…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Shugaba Trump Ya Jinjinawa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A Najeriya
Published: July 22, 2026 at 5:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Jinjinawa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A Najeriya
Published: July 22, 2026 at 5:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Jinjinawa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A NajeriyaPublished: July 22, 2026 at 5:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya yabawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa abin da ya bayyana a matsayin jajircewarsa wajen jagorantar Najeriya da kuma ƙoƙarin magance matsalolin tsaro, musamman hare-haren da ke shafar wasu al’ummomin Kiristoci. A cikin wata wasiƙa mai ɗauke da kwanan watan 6 ga Yulin 2026 da ya aike wa Shugaba Tinubu,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Jinjinawa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

An Gabatar Da Sabbin Kudurorin Kare Muhalli Da Gandun Daji A Gombe
Published: July 22, 2026 at 4:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gabatar Da Sabbin Kudurorin Kare Muhalli Da Gandun Daji A Gombe
Published: July 22, 2026 at 4:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gabatar Da Sabbin Kudurorin Kare Muhalli Da Gandun Daji A GombePublished: July 22, 2026 at 4:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Dokokin Jihar Gombe ta gudanar da taron masu ruwa da tsaki da zaman sauraron ra’ayoyin jama’a na yini guda kan wasu muhimman kudurorin dokoki guda biyu da ke da nufin inganta tsarin kula da muhalli da gandun daji a jihar. Kudurorin da aka tattauna sun haɗa da kudurin soke Dokar Hukumar Kula da Tsabtace…

Ci Gaba Da Karatu “An Gabatar Da Sabbin Kudurorin Kare Muhalli Da Gandun Daji A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya

Kungiyar Miyetti Allah Ta Bukaci Mambobinta Su Marawa Dr. Jamilu Isiyaku Gwamna Baya A Gombe
Published: July 22, 2026 at 2:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Miyetti Allah Ta Bukaci Mambobinta Su Marawa Dr. Jamilu Isiyaku Gwamna Baya A Gombe
Published: July 22, 2026 at 2:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Miyetti Allah Ta Bukaci Mambobinta Su Marawa Dr. Jamilu Isiyaku Gwamna Baya A GombePublished: July 22, 2026 at 2:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Fulani ta Miyetti Allah Kautal Hore a jihar Gombe ta bayyana goyon bayanta ga Dakta Jamilu Isiyaku Gwamna, wanda aka fi sani da Sardaunan Gombe, a matsayin ɗan takarar gwamnan jihar na jam’iyyar APC a zaɓen shekarar 2027 Shugaban ƙungiyar a jihar, Ardo Chindo Abubakar, ne ya bayyana hakan yayin wani taron tattaunawa da…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Miyetti Allah Ta Bukaci Mambobinta Su Marawa Dr. Jamilu Isiyaku Gwamna Baya A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Majalisar Dokokin Filato Ta Kare Kudirin Alawus Ga Tsofaffin ‘Yan Majalisa
Published: July 21, 2026 at 12:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Dokokin Filato Ta Kare Kudirin Alawus Ga Tsofaffin ‘Yan Majalisa
Published: July 21, 2026 at 12:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Dokokin Filato Ta Kare Kudirin Alawus Ga Tsofaffin ‘Yan MajalisaPublished: July 21, 2026 at 12:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Dokokin jihar Filato ta yi karin haske kan kudirin dokar da ke neman samar da tsarin alawus na wata-wata ga tsofaffin ‘yan majalisar jihar, bayan ce-ce-ku-cen da kudirin ya haifar a tsakanin al’umma. A makon da ya gabata ne majalisar ta gabatar da kudirin dokar, wanda ya tsallake karatu na farko da na biyu…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dokokin Filato Ta Kare Kudirin Alawus Ga Tsofaffin ‘Yan Majalisa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Tinubu Ya Jaddada Buƙatar Kare Rayukan ‘Yan Afirka A Taron ECOWAS
Published: July 21, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Jaddada Buƙatar Kare Rayukan ‘Yan Afirka A Taron ECOWAS
Published: July 21, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Jaddada Buƙatar Kare Rayukan ‘Yan Afirka A Taron ECOWASPublished: July 21, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) da ta ɗauki tsauraran matakai kan ci gaba da hare-haren ƙyamar baƙi da ake kai wa ‘yan Najeriya da sauran ‘yan Afirka a ƙasar Afirka ta Kudu. Tinubu ya bayyana hakan ne ta bakin Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Jaddada Buƙatar Kare Rayukan ‘Yan Afirka A Taron ECOWAS” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Posts pagination

1 2 … 52 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Afrika
  • Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata Doka Amurka
  • ADC Ta Sha Damarar Gwabzawa Da APC A Zaben 2027 Shirye-Shirye
  • Shugaba Trump Da Gwamnan Minnesota Zasu Sassautawa Bakin Haure Amurka
  • Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki Labarai
  • Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026 Shirye-Shirye
  • Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Afrika
  • Kasar Afirka Ta Kudu Ta Gayyaci Sabon Jakadan Amurka Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.