Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
Published: September 6, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 6, 2026

Posted on September 6, 2026September 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
Published: September 6, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 6, 2026
Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A GombePublished: September 6, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 6, 2026

Majalisar Malaman Yarbawa a Gombe, wato Yoruba Council of Ulama Gombe Nigeria, YCUGN, ta bayyana alhini da jimami bisa rasuwar Babban Limamin Ƙungiyar Nuruddeen Society of Nigeria, reshen Jihar Gombe. A cikin saƙon ta’aziyyar da Babban Sakataren majalisar, Sheikh Alfa Okegbemiro Jamiu Okesola, ya sanya wa hannu a ranar 6 ga Satumba, 2026, majalisar ta…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba
Published: September 6, 2026 at 7:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba
Published: September 6, 2026 at 7:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA BaPublished: September 6, 2026 at 7:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga Zainab Babaji a Jos Rundunar ‘yan sandan jihar Filato a Najeriya ta yi gargadi game da yadda wassu daidaikun jama’a da kungiyoyi ke amfani da na’urorin daukan hoto a sararin samaniya, wato drone, da wassu jirage marasa matuka ba bisa ka’ida ba: Rundunar ‘yan sandan jihar tace yin amfani da jirage marasa matuka, ba…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRES
Published: September 5, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRES
Published: September 5, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRESPublished: September 5, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shirin Ƙara Ingancin Kiwo da Juriya na L-PRES a jihar Gombe ya ƙarfafa haɗin gwiwa da sabuwar Ma’aikatar Bunƙasa Kiwo ta jihar, domin ƙara inganta ayyukan da ake gudanarwa da kuma hanzarta aiwatar da ajandar Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta sauya fasalin harkar kiwo a jihar. Mai Gudanar da Shirin L-PRES na jihar Gombe, Farfesa…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRES” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Rikicin Aure: Albani Agege Ya Zargi Sheikh Gumi Da Boye Matarsa ‘Yar Morocco
Published: September 5, 2026 at 6:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 5, 2026

Posted on September 5, 2026September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikicin Aure: Albani Agege Ya Zargi Sheikh Gumi Da Boye Matarsa ‘Yar Morocco
Published: September 5, 2026 at 6:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 5, 2026
Rikicin Aure: Albani Agege Ya Zargi Sheikh Gumi Da Boye Matarsa ‘Yar MoroccoPublished: September 5, 2026 at 6:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 5, 2026

Wani mazaunin jihar Kaduna kuma Shugaban tawagar Qausain Alhaji Nasiru Musa Idris (Albani Agege) ya zargi fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, da raba shi da matarsa ‘yar kasar Morocco, wadda ya ce ta kwashe kusan watanni 11 ba tare da ya samu damar tuntubarta ba. Nasir Albani Agege ya bayyana hakan ne…

Ci Gaba Da Karatu “Rikicin Aure: Albani Agege Ya Zargi Sheikh Gumi Da Boye Matarsa ‘Yar Morocco” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Diphtheria: Mutane 23 Sun Mutu A Jihar Filato
Published: September 5, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Diphtheria: Mutane 23 Sun Mutu A Jihar Filato
Published: September 5, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Diphtheria: Mutane 23 Sun Mutu A Jihar  FilatoPublished: September 5, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga Zainab Babaji a Jos A kalla mutane 23 sun rasa ransu, wassu 143 da ake zargin sun kamu da cutar ta diphtheria a fadin jihar Filato, cikin makonni biyu da suka gabata. Kwamishinan lafiya na jihar Filato, Nicholas Baamlong ne ya bayyana hakan ga manema labarai a Jos. A cewar Ba’amlong, gwamnatin jihar da…

Ci Gaba Da Karatu “Diphtheria: Mutane 23 Sun Mutu A Jihar Filato” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Jihar Filato Ta Rufe Makarantu Don Dakile Yaduwar Diphtheria
Published: September 5, 2026 at 4:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jihar Filato Ta Rufe Makarantu Don Dakile Yaduwar Diphtheria
Published: September 5, 2026 at 4:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jihar Filato Ta Rufe Makarantu Don Dakile Yaduwar DiphtheriaPublished: September 5, 2026 at 4:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Plateau ta umarci rufe dukkan makarantun firamare da sakandare, na gwamnati da masu zaman kansu a faɗin jihar, daga ranar Litinin, 7 ga Satumba, 2026, a matsayin matakin kariya daga yaɗuwar cutar Diphtheria. Gwamnatin ta ce an ɗauki matakin ne sakamakon samun wasu da ake zargin sun kamu da cutar a wasu ƙananan…

Ci Gaba Da Karatu “Jihar Filato Ta Rufe Makarantu Don Dakile Yaduwar Diphtheria” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Masu Ruwa Da Tsaki 60 Sun Samu Horon Sasanta Rikici Don Ƙarfafa Zaman Lafiya
Published: September 5, 2026 at 11:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masu Ruwa Da Tsaki 60 Sun Samu Horon Sasanta Rikici Don Ƙarfafa Zaman Lafiya
Published: September 5, 2026 at 11:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masu Ruwa Da Tsaki 60 Sun Samu Horon Sasanta Rikici Don Ƙarfafa Zaman LafiyaPublished: September 5, 2026 at 11:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Network of Peace Journalists (NPJ) ta yaba wa Ofishin Jakadancin Jamus a Najeriya, Cibiyar Sasanta Rikicin Addinai (IMC) da Kotun Sasanta Rikici ta Jihar Kaduna (KDMDC), bisa shirya wani horo na kwanaki biyu kan Madadin Sasanta Rikici ba tare da zuwa kotu ba (ADR), wanda ya samu halartar sama da masu ruwa da tsaki…

Ci Gaba Da Karatu “Masu Ruwa Da Tsaki 60 Sun Samu Horon Sasanta Rikici Don Ƙarfafa Zaman Lafiya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Gombe Ta Ƙarfafa Ilimin Almajirai Da Tsangaya Don Rage Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta
Published: September 5, 2026 at 8:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Ƙarfafa Ilimin Almajirai Da Tsangaya Don Rage Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta
Published: September 5, 2026 at 8:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Ƙarfafa Ilimin Almajirai Da Tsangaya Don Rage Yaran Da Ba Sa Zuwa MakarantaPublished: September 5, 2026 at 8:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta sake jaddada ƙudirin ta na rage yawan yaran da ba sa zuwa makaranta, ta hanyar bullo da dabarun da za su inganta yawan ɗaliban da ke shiga makarantun gwamnati a dukkan matakan karatu. Kwamishiniyar Ilimi ta jihar, Mataimakiyar Farfesa Aishatu Umar Maigari, ta bayyana hakan ne a wani taron tuntubar masu…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Ƙarfafa Ilimin Almajirai Da Tsangaya Don Rage Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar Gwamna
Published: September 4, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar Gwamna
Published: September 4, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar GwamnaPublished: September 4, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata fashewa ta afku yayin da ake zargin mayakan Boko Haram sun kai hari kan ayarin ɗan takarar gwamnan jihar Borno na jam’iyyar APC, Engr. Mustapha Gubio. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a hanyar Gubio–Kareto–Damasak, lokacin da Gubio da tawagarsa ke dawowa Maiduguri a arewacin Najeriya An ce wata motar jami’an tsaro da…

Ci Gaba Da Karatu “Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

NEDC Ta Karyata Bada Tallafin Karatun MSc Da Ke Yawo A Kafafen Sadarwa
Published: September 4, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NEDC Ta Karyata Bada Tallafin Karatun MSc Da Ke Yawo A Kafafen Sadarwa
Published: September 4, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NEDC Ta Karyata Bada Tallafin Karatun MSc Da Ke Yawo A Kafafen SadarwaPublished: September 4, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya (NEDC) ta musanta wani sako da ke yawo game da wani tallafin karatu na digirin MSc, inda ta bayyana bayanan a matsayin na bogi kuma ba tare da izinin hukumar ba. A cikin wata sanarwa, hukumar ta ce a halin yanzu ba ta karbar neman tallafin karatun MSc…

Ci Gaba Da Karatu “NEDC Ta Karyata Bada Tallafin Karatun MSc Da Ke Yawo A Kafafen Sadarwa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 2 3 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yaki Da Akeyi Tsakanin Isra’ila Da Amurka Afrika
  • Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane Labarai
  • An Kama Wani Da Abubuwan Fashewa A Zamfara Najeriya
  • Alhinin Rasuwar Bello Sharada, Fitaccen Mai Sharhi Kan Siyasar Najeriya Afrika
  • Tinubu Yafara Wasu Dabaru Domin Samun Kuri’u Siyasa
  • Tinubu: Munsayi Jiragen Yaki Daga Wajen Amurka Amurka
  • Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030 Labarai
  • ADC Ta Sha Damarar Gwabzawa Da APC A Zaben 2027 Shirye-Shirye
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.