NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wani dan kasuwa mai shekaru 55, Onuigbo Ndubisi Chinedu, bisa zargin yunkurin fitar da kilo 3.3 na hodar iblis da aka boye a cikin kwali na kayan abinci da za a tura zuwa Birtaniya. Kakakin NDLEA, Femi Babafemi, ya ce an kama…
Ci Gaba Da Karatu “NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis” »

