Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika

An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari
Published: February 9, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sako dan siyasar adawar kasar Venezuela Juan Pablo Guanipa daga gidan yari, a cewar iyalansa a wata sanarwa da suka fitar ranar Lahadi, sanarwar da gwamnatin kasar ta fitar a birnin Caracas, wanda ke fuskantar matsin lamba daga Amurka na sakin fursunonin siyasa.

Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Foro Penal ta ce an saki fursunonin siyasa 11 a ranar Lahadin da ta gabata kuma tana tabbatar da karin wasu kararraki.

A baya kungiyar ta tabbatar da cewa an saki fursunonin siyasa 383 tun bayan da gwamnatin Venezuelan ta sanar a ranar 8 ga watan Janairu cewa za ta fara wasu sabbin tsare-tsare.

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Jami’an Diflomasiyyar Iran Dana Amurka Sun Tattauna A Kasar Oman
Next Post: Masarautar Borgu a Jihar Neja na neman daukin Gwamnatin Najeriya akan matsalar rashin tsaro

Karin Labarai Masu Alaka

Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar Amurka
Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya Labarai
Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China Kimiya
Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya Afrika
Sanata Goje: Sakamakon Zaben Daga Abuja Zai Fito Afrika
Rangadin Ayyukan Tinubu Ya Kai Tawaga Zuwa Kano Northern Bypass Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Kasar Brazil: Yakamata Amurka Ta Gurfanar Da Shugaban Venezuela A Kotu Afrika
  • An Saka Dokar Hana Fita A Jos Ta Arewa Afrika
  • Majalisar Dattawa Ta Wanke Janar Christopher Musa A Matsayin Minista Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar Amurka
  • ‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida Amurka
  • Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka Afrika
  • Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka Sace Labarai
  • Kotu Ta Bada Belin Kwamishinan Kudin Jihar Bauchi Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.