ACReSAL Ta Tallafa Wa FMC Kumo, Ta Shuka Bishiyoyi Tare Da Gyara Magudanan Ruwa
Shirin Agro-Climatic Resilience in Semi-Arid Landscapes (ACReSAL), ta hannun Jewel Environmental Initiative (JEI), ya gudanar da ayyukan kare muhalli da tallafawa harkokin kiwon lafiya a Asibitin Federal Medical Centre (FMC), Kumo, a jihar Gombe dake arewa maso Gabashin Najeriya Ayyukan sun hada da shuka bishiyoyi, gyaran da cire laka daga magudanan ruwa, da kuma bai…

