Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Kiwon Lafiya

GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar Fasaha
Published: August 17, 2026 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar Fasaha
Published: August 17, 2026 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar FasahaPublished: August 17, 2026 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar GoHealth ta ƙaddamar da tsarin kula da masu cin gajiyar inshorar lafiya ta hanyar fasaha tare da yin kira da a ƙara haɗin gwiwa tsakanin sassan asibitoci. Hukumar Kula da Shirin Inshorar Lafiya na Masu Bayar da Gudunmawa ta jihar Gombe a Najeriya GoHealth, ta kammala horo na musamman na tsawon kwanaki biyu ga…

Ci Gaba Da Karatu “GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar Fasaha” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Kaduna: Masana Sun Nemi A Sauya Tsohon Wurin Zubar Da Shara Na Tudun-Ilu
Published: August 14, 2026 at 12:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kaduna: Masana Sun Nemi A Sauya Tsohon Wurin Zubar Da Shara Na Tudun-Ilu
Published: August 14, 2026 at 12:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kaduna: Masana Sun Nemi A Sauya Tsohon Wurin Zubar Da Shara Na Tudun-IluPublished: August 14, 2026 at 12:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani Mai rike da sarautar gargajiya da wasu masana muhalli sun yi kira ga gwamnatin jihar Kaduna da ta gudanar da cikakken bincike kan tarin shara da ke tsoffin wuraren zubar da shara na jihar, waɗanda suka ce suna haddasa gurbacewar muhalli. Sun kuma ba da shawarar mayar da wuraren zuwa shaguna na wucin gadi…

Ci Gaba Da Karatu “Kaduna: Masana Sun Nemi A Sauya Tsohon Wurin Zubar Da Shara Na Tudun-Ilu” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Pads To Prosperity: NEDC Ta Horar Da Mata 280 Kan Kera Pads A Gombe
Published: August 14, 2026 at 8:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Pads To Prosperity: NEDC Ta Horar Da Mata 280 Kan Kera Pads A Gombe
Published: August 14, 2026 at 8:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Pads To Prosperity: NEDC Ta Horar Da Mata 280 Kan Kera Pads A GombePublished: August 14, 2026 at 8:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Raya Arewa maso Gabashin Najeriya (NEDC) ta yi alkawarin ci gaba da sanya ido da kuma tallafa wa mata 280 da suka samu horo a karkashin shirin “Pads to Prosperity Community Pad-Making Enterprise Programme” a Jihar Gombe. Mai Kula da ayyukan NEDC a Jihar Gombe, Architect Usman Muhammad, ne ya bayyana hakan a wajen…

Ci Gaba Da Karatu “Pads To Prosperity: NEDC Ta Horar Da Mata 280 Kan Kera Pads A Gombe” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya

3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
Published: August 12, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
Published: August 12, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A GombePublished: August 12, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwamitin 3G Taskforce ya ci gaba da aikin dasa bishiyoyi a gefen hanyoyin da ake ci gaba da aikinsu da kuma wadanda aka kammala a cikin birnin Gombe, inda aka gudanar da sabon aikin dasa bishiyoyi a kan sabuwar hanyar Gombe zuwa Bauchi. Aikin ya shafi hanyar da ta taso daga Hedikwatar ‘Yan Sanda, ta…

Ci Gaba Da Karatu “3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe
Published: August 6, 2026 at 4:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe
Published: August 6, 2026 at 4:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A GombePublished: August 6, 2026 at 4:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta sake jaddada aniyarta ta inganta lafiyar uwa da jariri ta hanyar ƙarfafa shayar da jarirai nono kaɗai, yayin bikin Makon Shayar da Jarirai Nono na Duniya na shekarar 2026. Ma’aikatar Lafiya ta jihar Gombe, tare da Ma’aikatar Harkokin Mata da Ci Gaban Al’umma da Hukumar Kula da Lafiya Matakin Farko ta…

Ci Gaba Da Karatu “Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono Kaɗai
Published: August 5, 2026 at 2:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono Kaɗai
Published: August 5, 2026 at 2:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono KaɗaiPublished: August 5, 2026 at 2:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Ma’aikatan Jinyar Yara ta Najeriya (NANPAN), reshen jihar Gombe, ta ƙara ƙaimi wajen wayar da kan al’umma kan muhimmancin shayar da jarirai nono kaɗai a matsayin wata muhimmiyar hanya ta inganta lafiyar uwa da jariri. An gudanar da gangamin wayar da kan ne a ƙarƙashin taken “Shayar da Jarirai Nono Domin Samar da Kyakkyawar…

Ci Gaba Da Karatu “NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono Kaɗai” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya

CHAN Ta Duba Lafiyar Idanun ‘Yan Jarida A Filato
Published: July 19, 2026 at 5:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on CHAN Ta Duba Lafiyar Idanun ‘Yan Jarida A Filato
Published: July 19, 2026 at 5:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
CHAN Ta Duba Lafiyar Idanun ‘Yan Jarida A FilatoPublished: July 19, 2026 at 5:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masana harkokin lafiya sun shawarci al’umma da su rika kula da lafiyar idanunsu tare da yin gwajin ido a kai a kai domin kaucewa kamuwa da cututtukan da kan haddasa makanta. Sun bayyana cewa cututtukan ido ba wai kawai suna shafar lafiyar mutum ba ne, har ma suna jefa iyalai cikin matsin tattalin arziki, saboda…

Ci Gaba Da Karatu “CHAN Ta Duba Lafiyar Idanun ‘Yan Jarida A Filato” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18
Published: July 14, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18
Published: July 14, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18Published: July 14, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta aiwatar da manyan sauye-sauye a fannin fansho cikin shekaru biyu da suka gabata, inda ta kashe Naira biliyan 758 wajen biyan basussukan haƙƙoƙin fansho da suka taru tun daga shekarar 2007, tare da ƙara kuɗaɗen da masu ritaya ke karɓa a kowane wata. Darakta Janar ta Hukumar Kula…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Yobe Ta Sake Jaddada Ƙudirin Rage Mutuwar Yara
Published: July 7, 2026 at 6:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yobe Ta Sake Jaddada Ƙudirin Rage Mutuwar Yara
Published: July 7, 2026 at 6:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yobe Ta Sake Jaddada Ƙudirin Rage Mutuwar YaraPublished: July 7, 2026 at 6:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Yobe dake arewa maso Gabashin Najeriya ta sake jaddada aniyarta na rage yawan mutuwar yara masu ƙasa da shekara biyar ta hanyar ci gaba da aiwatar da shirin SARMAAN, tare da shirye-shiryen faɗaɗa shi zuwa dukkan ƙananan hukumomi 17 na jihar. Ana gudanar da shirin ne na haɗin gwiwa da African Field Epidemiology…

Ci Gaba Da Karatu “Yobe Ta Sake Jaddada Ƙudirin Rage Mutuwar Yara” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Gombe Da UNFPA Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Yaƙi Da Cutar Fistula Da Tamowa
Published: July 5, 2026 at 7:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Da UNFPA Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Yaƙi Da Cutar Fistula Da Tamowa
Published: July 5, 2026 at 7:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Da UNFPA Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Yaƙi Da Cutar Fistula Da TamowaPublished: July 5, 2026 at 7:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta ƙaddamar da sabuwar cibiyar kula da mata masu fama da cutar yoyon fitsari sakamakon haihuwa (Obstetric Fistula) da kuma cibiyar kula da yara masu matsanancin tamowa a Babban Asibitin Deba, da ke Ƙaramar Hukumar Yamaltu-Deba. Da yake ƙaddamar da cibiyoyin a madadin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, Mataimakin Gwamnan jihar Gombe, Dakta…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Da UNFPA Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Yaƙi Da Cutar Fistula Da Tamowa” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Rumbun Hotuna, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Posts pagination

1 2 … 4 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga Majalisa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Kasar Amurka Yakara Hana Wasu Kasashe Shiga Amurka Ciki Harda Nijar Amurka
  • Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf Amurka
  • Sabuwar Sakatariyar Ƙungiyar Gwamnonin Arewa Za Ta Ƙarfafa Ayyukan Ci Gaban Yankin Afrika
  • An Tsinci Gawar Yarinya A Gombe Najeriya
  • Gombe Ta Ƙaddamar da Allurar Rigakafin HIV Ta LEN PrEP Afrika
  • Gwamna Inuwa Yahaya Ya Rantsar Da Sabon Shugaban Ma’aikatan Jiha da Kwamishinoni 23 Afrika
  • Sallah Sai Ranar Juma’a A Najeriya: Fadar Sarkin Musulmi Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.