Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Wasanni

NFF Ta Nada Eguavoen Kocin Rikon Kwarya Na Super Falcons
Published: September 8, 2026 at 11:44 PM | By: Bala Hassan

Posted on September 8, 2026 By Bala Hassan No Comments on NFF Ta Nada Eguavoen Kocin Rikon Kwarya Na Super Falcons
Published: September 8, 2026 at 11:44 PM | By: Bala Hassan
NFF Ta  Nada Eguavoen Kocin Rikon Kwarya Na Super FalconsPublished: September 8, 2026 at 11:44 PM | By: Bala Hassan

  Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NFF) ta naɗa tsohon kocin Super Eagles, Augustine Eguavoen, a matsayin kocin rikon kwarya na ƙungiyar mata ta Najeriya, Super Falcons. Eguavoen zai jagoranci Super Falcons a wasannin neman gurbin shiga Olympics na 2028, inda Najeriya za ta kara da Comoros a zagaye na biyu na gasar neman gurbin…

Ci Gaba Da Karatu “NFF Ta Nada Eguavoen Kocin Rikon Kwarya Na Super Falcons” »

Wasanni

Manchester United Na Cikin Manyan Kungiyoyi 10 Na Champions League
Published: September 8, 2026 at 7:56 PM | By: Bala Hassan

Posted on September 8, 2026 By Bala Hassan No Comments on Manchester United Na Cikin Manyan Kungiyoyi 10 Na Champions League
Published: September 8, 2026 at 7:56 PM | By: Bala Hassan
Manchester United Na Cikin Manyan Kungiyoyi 10 Na Champions LeaguePublished: September 8, 2026 at 7:56 PM | By: Bala Hassan

Kungiyar ta samu matsayi na 10 a jerin kungiyoyin da aka bayyana a matsayin mafi ƙarfi a gasar UEFA Champions League ta wannan kakar. Rahotanni sun bayyana cewa jaridar wasanni ta The Athletic ce ta fitar da wannan matsayi, inda Manchester United ta shiga cikin manyan kungiyoyi 10 da ake ganin suna da ƙarfi a…

Ci Gaba Da Karatu “Manchester United Na Cikin Manyan Kungiyoyi 10 Na Champions League” »

Wasanni

Athletic Club Ta Doke Atlético Madrid 3-0, Julian Alvarez Ya Koma Wasa
Published: September 5, 2026 at 5:27 PM | By: Bala Hassan

Posted on September 5, 2026 By Bala Hassan No Comments on Athletic Club Ta Doke Atlético Madrid 3-0, Julian Alvarez Ya Koma Wasa
Published: September 5, 2026 at 5:27 PM | By: Bala Hassan
Athletic Club Ta Doke Atlético Madrid 3-0, Julian Alvarez Ya Koma WasaPublished: September 5, 2026 at 5:27 PM | By: Bala Hassan

Athletic Club ta lallasa Atlético Madrid da ci 3-0 a filin San Mamés, a wasan mako na hudu na La Liga. Nico Williams da Robert Navarro ne suka zura wa Athletic kwallaye biyu jim kadan bayan fara rabin lokaci na biyu, kafin Oihan Sancet ya ci ta uku a minti na 90. Bayan da kungiyarsa…

Ci Gaba Da Karatu “Athletic Club Ta Doke Atlético Madrid 3-0, Julian Alvarez Ya Koma Wasa” »

Wasanni

FIFA Ta Ba Da Goyon Bayanta Ga Gyaran Ƙwallon Ƙafa A Najeriya, Shehu Dikko Ya Gana Da Infantino
Published: September 2, 2026 at 7:48 PM | By: Bala Hassan

Posted on September 2, 2026 By Bala Hassan No Comments on FIFA Ta Ba Da Goyon Bayanta Ga Gyaran Ƙwallon Ƙafa A Najeriya, Shehu Dikko Ya Gana Da Infantino
Published: September 2, 2026 at 7:48 PM | By: Bala Hassan
FIFA Ta Ba Da Goyon Bayanta Ga Gyaran Ƙwallon Ƙafa A Najeriya, Shehu Dikko Ya Gana Da InfantinoPublished: September 2, 2026 at 7:48 PM | By: Bala Hassan

Gyaran Kwallon Najeriya Ya Samu Goyon Bayan FIFA Yayin da Shugaban NSC Shehu Dikko Ya Jagoranci Tawaga Zuwa Zurich Yunkurin sake fasalin harkokin ƙwallon ƙafa a Najeriya ya samu gagarumar dama bayan wata babbar ganawa tsakanin Hukumar Kula da Wasanni ta Ƙasa (NSC) da hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya, FIFA, a ranar Talata a hedikwatar…

Ci Gaba Da Karatu “FIFA Ta Ba Da Goyon Bayanta Ga Gyaran Ƙwallon Ƙafa A Najeriya, Shehu Dikko Ya Gana Da Infantino” »

Wasanni

Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta Cyprus
Published: August 29, 2026 at 9:00 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 29, 2026 By Bala Hassan No Comments on Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta Cyprus
Published: August 29, 2026 at 9:00 PM | By: Bala Hassan
Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta CyprusPublished: August 29, 2026 at 9:00 PM | By: Bala Hassan

Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta Cyprus Dan wasan tsakiya na Super Eagles, Kelechi Nwakali, na dab da ci gaba da taka leda a kasar Cyprus bayan ya rabu da kungiyar Barnsley FC ta gasar EFL a Ingila. Nwakali na gab da komawa kungiyar PAC Omonia da ke buga gasar First Division…

Ci Gaba Da Karatu “Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta Cyprus” »

Wasanni

Fiorentina Ta Yi Tayin Farko Ga Manchester United Kan Zirkzee
Published: August 28, 2026 at 1:01 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 28, 2026 By Bala Hassan No Comments on Fiorentina Ta Yi Tayin Farko Ga Manchester United Kan Zirkzee
Published: August 28, 2026 at 1:01 PM | By: Bala Hassan
Fiorentina Ta Yi Tayin Farko Ga Manchester United Kan  ZirkzeePublished: August 28, 2026 at 1:01 PM | By: Bala Hassan

Fiorentina Ta Yi Tayin Farko Ga Manchester United Kan Joshua Zirkzee Kungiyar Fiorentina ta gabatar da tayin farko a hukumance ga Manchester United domin daukar dan wasan gaban ta Joshua Zirkzee a matsayin aro, tare da zabin sayensa na dindindin. Rahotannin yau sun tabbatar da cewa kungiyoyin biyu sun shiga tattaunawa kan yarjejeniyar. An kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Fiorentina Ta Yi Tayin Farko Ga Manchester United Kan Zirkzee” »

Wasanni

Za a Fara Kakar Gasar Firimiya Ta Najeriya, NPFL, 2026/27 Yau Juma’a, 28 Ga Watan Agusta
Published: August 28, 2026 at 12:55 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 28, 2026 By Bala Hassan No Comments on Za a Fara Kakar Gasar Firimiya Ta Najeriya, NPFL, 2026/27 Yau Juma’a, 28 Ga Watan Agusta
Published: August 28, 2026 at 12:55 PM | By: Bala Hassan
Za a Fara Kakar Gasar Firimiya Ta Najeriya, NPFL,  2026/27  Yau Juma’a, 28 Ga Watan AgustaPublished: August 28, 2026 at 12:55 PM | By: Bala Hassan

NPFL SABON KAKAR LIG TA 2026/27 ZA TA FARA RANA JUMA’A Za a fara kakar gasar Firimiya ta Najeriya, NPFL, ta 2026/27 a yau Juma’a, 28 ga watan Agusta, inda Shooting Stars za ta karɓi bakuncin sabuwar ƙungiyar Inter Lagos a filin wasa na Lekan Salami da ke Ibadan da ƙarfe 4:00 na yamma. Hukumar…

Ci Gaba Da Karatu “Za a Fara Kakar Gasar Firimiya Ta Najeriya, NPFL, 2026/27 Yau Juma’a, 28 Ga Watan Agusta” »

Wasanni

Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1
Published: August 27, 2026 at 4:55 AM | By: Bala Hassan

Posted on August 27, 2026 By Bala Hassan No Comments on Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1
Published: August 27, 2026 at 4:55 AM | By: Bala Hassan
Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1Published: August 27, 2026 at 4:55 AM | By: Bala Hassan

Mbappé Ya Zura Hat-Trick Yayin da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad Kylian Mbappé ya yi fice bayan da ya zura kwallaye uku, yayin da Real Madrid ta doke Real Sociedad da ci 4-1 a wasan da suka fafata a filin Santiago Bernabéu. Mbappé ne ya fara zura kwallo a minti na 40, bayan da…

Ci Gaba Da Karatu “Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1” »

Wasanni

UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA
Published: August 26, 2026 at 8:31 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 26, 2026 By Bala Hassan No Comments on UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA
Published: August 26, 2026 at 8:31 PM | By: Bala Hassan
UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFAPublished: August 26, 2026 at 8:31 PM | By: Bala Hassan

UEFA Ta Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA Yayin Da Italiya Ta Janye Goyon Bayanta Ga Infantino Hukumar kula da kwallon kafa ta Turai, UEFA, na shirin janye barazanar da ta yi na kauracewa gasannin FIFA, bayan ta samu tabbacin cewa ba za a sake farfado da shirin sayar da kaso na gasannin Kofin Duniya…

Ci Gaba Da Karatu “UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA” »

Wasanni

Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro 
Published: August 26, 2026 at 7:49 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 26, 2026 By Bala Hassan No Comments on Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro 
Published: August 26, 2026 at 7:49 PM | By: Bala Hassan
Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro Published: August 26, 2026 at 7:49 PM | By: Bala Hassan

Feyenoord ta fara tattaunawa da Manchester United kan ɗaukar Chido Obi aro. Rahotanni  sun ce Feyenoord na son ɗaukar ɗan wasan mai shekaru 18 na Manchester United ne na wucin gadi, domin ya samu damar buga wasanni akai-akai. Manchester United ma a shirye take ta yi la’akari da aron idan hakan zai taimaka wajen ci…

Ci Gaba Da Karatu “Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro ” »

Wasanni

Posts pagination

1 2 … 15 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi Labarai
  • Kauran Gwandu Zai Inganta Wutan Lantarki A Kebbi Siyasa
  • Gwamnatin Kebbi Ta Samu Tankokin Yaki Tsaro
  • Iran Tabada Tabbacin Cigaba Da Rufe Mashigar Hormuz Afrika
  • Amurka Ta Girke Jirage Marasa Matuki Tare Da Sojoji A Najeriya Afrika
  • Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon Wasanni
  • Shugaban Kasar Najeriya Ya Nada Sabon Ministan Kudi Labarai
  • Kwankwaso: Gwamnatin Kano Tamuce Baki Daya, Tafiya APC Allah Ya Raka Taki Gona! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.