Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland
Published: June 3, 2026 at 3:00 PM | By: Bala Hassan | Updated: June 3, 2026

Dan wasan gaba na ƙasar Poland Robert Lewandowski ya ce zai kokari don samun zura kwallon na 90 a raga a lokacin da kungiyar White-Reds za ta karbi bakuncin Super Eagles na Najeriya a wasan sada zumunci da za’ayi a Stadion PGE Narodowy da ke Warsaw a wannan Laraba.

Lewandowski ya buga wa kasarsa wasanni 166 in da ya zura kwallaye 89.

In har ya samu nasarar zura kwallo a ragar Najeriya, zai kai ga jimillar 90, wanda hakan zai kara fadada tarihinsa na zama dan wasan da ya fi zura kwallaye a tarihin kwallon kafa na ƙasar Poland hakan ya kusanci kwallaye 100.

Ya fara bugawa Poland wasa a ranar 10 ga Satumba, 2008 shekaru 18 kenan.

Dan wasan mai shekaru 37 zai fara wasan ne bayan ya buga mintuna 45 kacal a wasan karshe da kungiyarsa ta buga da Ukraine, wanda ya kare da rashin nasara da ci 2-0.

Mai horas da ƙungiyar ta Poland Jan Urban ya tabbatar da cewa yana shirin yin wasu canje-canje ga ‘yan wasansa na farko, yana mai bayyana cewa mai tsaron raga na Wolfsburg Kamil Grabara zai maye gurbin Marcin Bułka tsakanin mukamai, yayin da Piotr Zieliński shi ma zai fara wasan.

Za’a fafata a wanne da misalin karfe takwas saura kwata agogon Najeriya Nijar Kamaru da Chadi.

Wasanni

Post navigation

Previous Post: An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida
Next Post: Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da Mashhad

Karin Labarai Masu Alaka

Barcelona Ta Lashe Kofin Spanish Super Cup  Wasanni
Ronaldo Da Messi Ka Iya Hadu A Gasar Cin Kofin Duniya: Ta Ya Ya ? Wasanni
Bassirou: Tawagar Senegal Zasu Samu Kyautar Kudi Da Filaye Sakamakon Nasarar Da sukayi AFCON 2025 Wasanni
NSC Ta Bai Wa Shugabannin NFF Sa’o’i 24 Su Yi Murabus Wasanni
Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga Barcelona Wasanni
Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun Wada Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • NYSC – Sai An Gabatar Da Takardar NERD Kafin Shiga Bautar Ƙasa Afrika
  • Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci Afrika
  • Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Kasar Nijar Afrika
  • Wikki Tourist FC: Ta Sallami ‘Yan Wasa Hudu Wasanni
  • Majalisar Tarayya Ta Amince Da Mutane Uku A Matsayin Jakadun Kasashen Waje Labarai
  • Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya Amurka
  • Najeriya Da Amurka Sun Karfafa Alakar Tsaro Afrika
  • Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da Mashhad Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.