Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Kungiyar Kwallon Mata Sun Tsallaka Iyakar Turkiyya Zuwa Iran
Published: March 19, 2026 at 4:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Laraba ne kungiyar kwallon kafar mata ta Iran ta tsallaka kan iyakar Turkiyya zuwa Iran domin kammala tattaki na dawowa daga kasar Ostiraliya, bayan da wasu mambobi biyar suka janye neman mafakar da suka yi a can.

Ostiraliya ta ba da bizar jin kai ga ‘yan wasa shida da wani ma’aikacin tallafi daya bayan da suka nemi mafaka, inda suka ce suna fargabar za a iya tsananta musu idan suka koma Iran.

An nuna damuwa game da tsaron lafiyarsu a lokacin da ‘yan wasa da dama suka kasa rera taken kasar a gasar cin kofin Asiya ta mata a farkon watan nan bayan da Amurka da Isra’ila suka kaddamar da yaki da Iran. Gidan talabijin din kasar Iran ya yi musu lakabi da “masu cin amana a lokacin yaki”.

Tawagar wacce ta tashi zuwa Istanbul a ranar Talata, ta tashi zuwa Igdir da ke gabashin Turkiyya da safiyar yau.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Wasanni

Post navigation

Previous Post: Matsayar Iran Na Kera Makamin Nuclear Bazai Sanja Ba
Next Post: Iran Tayi Allah Wadai Da Kai Hari Cibiyar Pars

Karin Labarai Masu Alaka

Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa Labarai
Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta Afrika
An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara Afrika
Kenya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kasar Rasha Afrika
Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki Labarai
Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga Barcelona Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gaza Ga Albarusai Ga Yunwa Tsaro
  • Sojoji Sun Murkushe ‘Yan Bindiga A Jihar Sakkwato Labarai
  • Akwai Bukatar Bincikar Umurnin Da Sakataren Tsaro Pete Ya Bada Amurka
  • ‘Yan Sanda Sunce Mutum Daya Ne Yakai Hare-Haren Jami’ar Brown Da Kuma Na MIT Boston Amurka
  • Duk Da Rauni Daya Samu Sakamakon Hari Mojtaba Khameni Yafara Aiki Labarai
  • Tsarin Haraji Mai Cike Da Ayoyin Tambaya Na Shirin Fara Aiki Labarai
  • Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Kama Maharan Bom Din Maiduguri Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.