Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu
Published: March 6, 2026 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tinubu ya nada Mahmud Yakubu a matsayin jakadan Nijeriya a Qatar, yayin da ya tura Femi Fani-Kayode Jamus sannan ya bai wa Aminu Dalhatu jakadan Najeriya a Burtaniya

Majalisar Dattawan Najeriya ta riga ta tabbatar da sunayen jakadun a watan Disamban da ya gabata, kafin shugaban ƙasa ya amince da kasashen da zai tura su.

Ga jerin jakadu 34 :

1. Senator Grace Bent – Lome, Togo

2. Senator Ita Enang – South Africa

3. Victor Ikpeazu – Spain

4. Nkechi Linda Ufochukwu – Tel Aviv, Israel

5. Mahmud Yakubu – Qatar

6. Paul Oga Adikwu – Vatican City (Holy See)

7. Vice Admiral Ibok-Ete Ekwe Ibas – Philippines

8. Reno Omokri – Mexico City, Mexico

9. Hon. (Engr.) Abasi Braimah – Budapest, Hungary

10. Erelu Angela Adebayo – Portugal

11. Barr. Olumilua Oluwayimika Ayotunwa – Tokyo, Japan

12. Rt. Hon. Ifeanyi Lawrence Ugwuanyi – Athens, Greece

13. Barr. Chioma Priscilla Ohakim – Warsaw, Poland

14. Aminu Dalhatu – United Kingdom

15. Lt. Gen. Abdulrahman Bello Dambazau – Beijing, China

16. Hon. Tasiu Musa Maigari – Gambia

17. Olufemi Pedro – Australia

18. Barr. Muhammed Ubandoma Aliyu – Argentina

19. Lateef Kayode Are – United States of America

20. Amb. Joseph Sola Iji – Russia

21. Senator Jimoh Ibrahim – Permanent Representative to the United Nations

22. Femi Fani-Kayode – Germany

23. Prof. Isaak Folorunso Adewole – Ottawa, Canada

24. Fatima Florence Ajimobi – Austria

25. Lola Akande – Sweden

26. Ayodele Oke – France

27. Yakubu N. Gambo – Saudi Arabia

28. Senator Prof. Nora Ladi Daduut – Seoul, South Korea

29. Barr. Onueze Chukwujika Joe Okocha (SAN) – Dublin, Ireland

30. Dr. Kulu Haruna Abubakar – Tunis, Tunisia

31. Rt. Hon. Jerry Samuel Manwe – Port of Spain, Trinidad and Tobago

Labarai, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Ko Meye Gaskiyar Rade-Radin Zanga-Zanga A Jos Dake Jihar Filato
Next Post: Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya

Karin Labarai Masu Alaka

Tinubu Ya Buƙaci Gwamnoni Su Mutunta Hukuncin Kotun Ƙoli Kan ’Yancin Kuɗin ƙananan Hukumomi Labarai
An Gudanar Da Idin Karamar Sallah A Birnin Niamey Labarai
Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun Tsaro Afrika
Tinubu Ya Nada Shugabannin Hukumar NERC Najeriya
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma Afrika
Kudin Man Fetur Ya Karu Da Kashi 10 Cikin 100 Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Tsohon Ma’aikacin VOA Saleh Shehu Ashaka Ya Rasu Afrika
  • Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18 Afrika
  • Azumin Ramadan Yahadu Da Azumin Lent Da Mabiya Addinin Kirista Sukeyi A Wannan Shekarar Labarai
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Yan Fashi Sun Shiga Gidan Alex Iwobi A Ingila Wasanni
  • Tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau Ya Koma Jam’iyyar APC Afrika
  • Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025. Wasanni
  • ‘Yan Jaridar Gidan Gwamnatin Bauchi Sun Kammala Taron Horo Kan Fasahar Sadarwar Zamani Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.