Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta Duniya Afrika
  • Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da Mashhad Afrika
  • An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida Afrika
  • Zargin Fitar Da Bayanan Masu Zabe A Najeriya Afrika
  • NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai Afrika
Shugaban Trump: Washington Zatayi Cinikayya Da Indiya Amurka
Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya Afrika
Jami’an Tsaron Pakistan Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Labarai
Shugabannin Kasashen Afirka Ta Tsakiya Sun Kamallah Taron Koli Afrika
Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030 Labarai

JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta Duniya
Published: June 5, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta Duniya
Published: June 5, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta DuniyaPublished: June 5, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Jewel Environmental Initiative (JEI) tare da haɗin gwiwar Jami’ar Jihar Gombe (GSU), shirin ACReSAL da Hukumar Kare Muhalli ta Jihar Gombe (GOSEPA), sun gudanar da aikin shuka itatuwa a wasu wurare a jihar Gombe domin bikin Ranar Muhalli ta Duniya ta shekarar 2026. An gudanar da aikin ne a Makarantar Firamare ta Liman Model…

Ci Gaba Da Karatu “JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta Duniya” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Shirye-Shirye

Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya
Published: June 4, 2026 at 4:31 PM | By: Bala Hassan

Posted on June 4, 2026 By Bala Hassan No Comments on Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya
Published: June 4, 2026 at 4:31 PM | By: Bala Hassan
Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar TurkiyyaPublished: June 4, 2026 at 4:31 PM | By: Bala Hassan

Jose Mourinho ya ƙara ta’azzara takaddamarsa da hukumomin ƙwallon ƙafa na Turkiyya ta hanyar shigar da ƙara a hukumance ga Kotun Kare Hakkin Bil Adama ta Turai (ECHR). Ɗan ƙasar Portugal ɗin, wanda ake sa ran zai koma ƙungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ke Spain bayan zaɓen shugaban da za a yi a…

Ci Gaba Da Karatu “Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya” »

Wasanni

Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da Mashhad
Published: June 3, 2026 at 5:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da Mashhad
Published: June 3, 2026 at 5:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da MashhadPublished: June 3, 2026 at 5:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mahukuntan Iran sun sanar da shirye-shiryen gudanar da jana’izar tsohon Jagoran Addini na kasar, Ayatollah Ali Khamenei, wanda ya rasu yana da shekaru 86 a duniya. A cewar jami’an kasar, za a gudanar da jana’izar ne a manyan biranen Tehran, Qom da Mashhad cikin wani shiri na kwanaki uku da aka tanada domin bai wa…

Ci Gaba Da Karatu “Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da Mashhad” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland
Published: June 3, 2026 at 3:00 PM | By: Bala Hassan | Updated: June 3, 2026

Posted on June 3, 2026June 3, 2026 By Bala Hassan No Comments on Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland
Published: June 3, 2026 at 3:00 PM | By: Bala Hassan | Updated: June 3, 2026
Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A PolandPublished: June 3, 2026 at 3:00 PM | By: Bala Hassan | Updated: June 3, 2026

Dan wasan gaba na ƙasar Poland Robert Lewandowski ya ce zai kokari don samun zura kwallon na 90 a raga a lokacin da kungiyar White-Reds za ta karbi bakuncin Super Eagles na Najeriya a wasan sada zumunci da za’ayi a Stadion PGE Narodowy da ke Warsaw a wannan Laraba. Lewandowski ya buga wa kasarsa wasanni…

Ci Gaba Da Karatu “Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland” »

Wasanni

An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida
Published: June 3, 2026 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida
Published: June 3, 2026 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya GidaPublished: June 3, 2026 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida bayan kammala manyan ayyukan Hajjin shekarar 2026, inda jirgi na farko ya tashi daga birnin Jeddah zuwa Abuja a yau Laraba, 3 ga watan Yuni. Bayanan da Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta fitar ta hannun Cibiyar Kula da Ayyuka da Sadarwa (Command and Control Center) da ke…

Ci Gaba Da Karatu “An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Zargin Fitar Da Bayanan Masu Zabe A Najeriya
Published: June 3, 2026 at 1:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zargin Fitar Da Bayanan Masu Zabe A Najeriya
Published: June 3, 2026 at 1:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zargin Fitar Da Bayanan Masu Zabe A NajeriyaPublished: June 3, 2026 at 1:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta a Najeriya (INEC), ta ce ta fara bincike kan zargin fitar da bayanan wani ɗan takara daga kundin rajistar masu kaɗa ƙuri’a (CVR), yayin da Hukumar Tsaro ta Farin Kaya, (DSS), ita ma ta fara nata binciken. INEC ta bayyana cewa binciken farko ya nuna babu wani kutse daga…

Ci Gaba Da Karatu “Zargin Fitar Da Bayanan Masu Zabe A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai
Published: June 1, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai
Published: June 1, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar AlhazaiPublished: June 1, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Alhazai ta Kasar Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa za a fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida daga ranar 3 ga watan Yuni, tare da yin kira ga alhazai da su bi ka’idojin tafiye-tafiye domin kauce wa jinkiri. Shugaban Sashen Ayyukan Jiragen Sama na hukumar, Alhaji Habib Bello, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da…

Ci Gaba Da Karatu “NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

NUT Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani
Published: June 1, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NUT Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani
Published: June 1, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
NUT Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta GaniPublished: June 1, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Malaman Makarantu ta Najeriya (NUT) ta ayyana yajin aikin sai baba-ta-gani a jihar Oyo daga ranar Litinin, domin nuna adawa da abin da ta bayyana a matsayin tabarbarewar tsaro a makarantu bayan sace ɗalibai da malamai da aka yi a jihar. Matakin ya biyo bayan harin da wasu ‘yan bindiga suka kai ranar 15…

Ci Gaba Da Karatu “NUT Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida
Published: June 1, 2026 at 5:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida
Published: June 1, 2026 at 5:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan JaridaPublished: June 1, 2026 at 5:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya  wato (NAHCON), Ambasada Isma’il Abba Yusuf, ya yaba wa tawagar ‘yan jaridun Najeriya da ke gudanar da aikin yada labarai a Saudiyya bisa yadda suka gudanar da rahotannin Hajjin shekarar 2026 cikin kwarewa da jajircewa. Ambasada Yusuf ya bayyana hakan ne a yayin wata ganawa da ‘yan jaridar a Ofishin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida” »

Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban Kasa
Published: May 30, 2026 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban Kasa
Published: May 30, 2026 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban KasaPublished: May 30, 2026 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ta ayyana tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, a matsayin dan takararta na shugaban kasa domin tunkarar zaben shekarar 2027. Rahotanni sun nuna cewa matakin ya biyo bayan tuntubar jiga-jigan jam’iyyar da kuma kokarin sake hada kan mambobinta domin karfafa matsayinta a siyasar Najeriya kafin babban zaben da ke…

Ci Gaba Da Karatu “PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban Kasa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Posts pagination

1 2 … 151 Next

Sabbin Labarai

  • JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta Duniya
  • Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya
  • Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da Mashhad
  • Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland
  • An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Gano Wasu Boma Bomai Da Aka Binne A Jihar Neja Najeriya
  • Hawan Nasarawa A Jihar Kano Afrika
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki Labarai
  • ‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • Tsohon Ma’aikacin VOA Saleh Shehu Ashaka Ya Rasu Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci Tsaro
  • Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta Afrika
  • Iran Ta Rufe Sararin Samaniyar Ta Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.