Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Tattalin Arzikin Kasar Congo Ya Bunkasa
Published: January 24, 2026 at 7:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban kamfanin duniya dake auna lafiyar tattalin arziki kasashe da kuma kamfanin da ake kira S&P a takaice ya zake auna kasar Congo ya bata kyakkyawar maki, domin tsamanin kasar zata sami ci gaba ta fuskar haraji da tattali da dukiyar kasa, da kuma kyautatuwar yanayi na kasuwanci, da kuma ci gaba da cinikin ma’adinai a ketare, da kuma suye sauye da kasar take yi da yake samun goyon bayan asusun bada lamuni na duniya da ake kira IMF a takaice.

Kamfanin S&P, yace daga yanzu zuwa shekaru uku nan gaba tattain arzikin Kwango zai habaka da kamar kashi 5 cikin dari, hakan zai sa ta tserewa sa’o’inta dake yankin, ganin yadda cinikin ma’adinai da ake kira Cobalt da Copper da turanci suke da karfi.

Sake duba matsayar tattalin arzikin na Congo da kamafanin S&P yayi, ya biyo bayan nazari da asusun IMF yayi.

Duk da haka asusun na IMF yayi gargadin cewa kasar tana iya fuskantar hatsari ko kalubale saboda rashin tabbas kan farashin ma’adinai, da kuma ci gaba da rikici a kasar tsakaninta da ‘yan tawaye da Rwanda take baiwa goyon baya, wadda yake tilastawa gwamnati wajen juya abun hanunta.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Shugaban Kasar Ivory Coast Yayi Sauye-Sauye A Majalisar Ministocin Kasar
Next Post: Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu

Karin Labarai Masu Alaka

Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye Sauye Labarai
Ana Kokarin Kawo Karshen Matsalar Kashe Matafiya A Filato Afrika
Tsohon Ma’aikacin VOA Saleh Shehu Ashaka Ya Rasu Afrika
An Kashe Mutane 169 A Wani Harin Sudan Ta Kudu Afrika
Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta Labarai
Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Aliko Dangote: Faruk Ahmed Ya Ci Amanar ‘Yan Najeriya! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sauya Sunan Lafarge Africa Zuwa HBM Nigeria Plc Zai Samar Da Cigaba – Sarkin Fulanin Gombe Afrika
  • TIC Dutse Ta Nemi Ƙarin Tallafin Gwamnatin Jigawa Don Faɗaɗa Ayyukanta Afrika
  • Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike A Tituna Najeriya
  • Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A Rasha Labarai
  • Sojojin Amurka Sun Kutsa Cikin Kasar Iran Labarai
  • Najeriya Da Poland Za Su Hada Kai Kan Tsaro da Bunƙasa Tattalin Arziki Afrika
  • Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.