Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu
Published: January 24, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dubban magoya bayan dan hamayya a Afirka ta kudu, Julius Malema ne suka hallara a harabar wani kotu, suna dakon hukuncin da za’a yanke masa saboda samunsa da laifin harba Bindiga a wani gangami. Lamarin ya auku ne a shekara ta 2018.

A duk mataki a daukaka karar da yayi kotuan ba su canza hukuncin daurin da ya zarce wata 12 da aka yanke masa tunda hukuncin farko ba, mataki da zai hana shugaban jam’iyyar EFF a takaice, watau Economic Freedom Fighter da turanci, shi Julius malema, ci gaba da zama wakili a majalisar dokokin kasar. Jam’iyyar tana da farin jini musamman ga matasa wadanda suke sukar lamirin gwamnati gameda matsalolin ci gaba da nuna wariya a kasar tun bayan kawo karshen mulkin wariya ta tsiraru farar fata a kasar.

Malema yana fuskantar daurin shekaru da zasu kai 15, amma yana iya samun sassauci idan kotu ta gamsu akwai hujjoji kwarara gameda abunda ya aikata.

Malema dan ashekaru 44 da haifuwa, kotu ta same shi laifuffuka da suka hada da mallakar binidga ba bisa doka ba, daharba bindiga a bainar jama’a. Dan majaisar yaki ya amsa tuhuma da aka yi masa, yana mai cewa binidgar ta roba ce.

Afrika, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Tattalin Arzikin Kasar Congo Ya Bunkasa
Next Post: Wakilan Rasha Da Ukraine Sun Tattauna A Abu Dhabi Ranar Juma’a

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Masu Zuba Jari A Birnin Paris Afrika
Amurka Zata Tantance Fararen Fata ‘Yan Afirka Ta Kudu Afrika
Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da Somaliya Afrika
Hukumar ‘Yan Sanda Tayi Yarjejeniya Da ‘Yan Takara A Gombe Afrika
Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa Matasa Afrika
Magoya Bayan Obi Sun Yi Tutsu Gabanin Zaben 2027 Siyasa

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Gabon Ta Nemi Tallafin Asusun Bada Lamuni Na IMF Afrika
  • FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A Wata Ɗaya Najeriya
  • Dan Takarar Gwamna Na Jam’iyyar APM A Bauchi Ya Bada Gudummawar Naira Miliyan ₦21 Ga Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Bara Da Shira Labarai
  • Jirgin Sama Ya Fadi A Kano Labarai
  • Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia Labarai
  • Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu Amurka
  • Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-Tok Amurka
  • Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.