Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Ambaliyar Ruwa Yayi Ajalin Mutane A Nairobi
Published: March 7, 2026 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ambaliyar ruwa ya hallaka mutane 23 a Nairobi, babban birnin kasar Kenya, ya kuma tafi da motoci da dama tare da kawo tsaiko ga zirga-zirgar jiragen sama a filin jirgin sama mafi girma a gabashin Afrika, a cewar hukumomin kasar.

Shugaban kasar Kenya, William Ruto ya ce ya aike da masu bada agajin gaggawa, ciki har da sojoji domin kawo dauki, kuma yana mika ta’aziyyar sa ga wadanda abun ya shafa.

Masana kimiyya sun ce dumamar yanayi yana kara dagula aukuwar ambaliyar ruwa da fari a gabashin Afirka. Wani bincike da aka yi a shekarar 2024 ya gano cewa sauyin yanayi ya sa ruwan sama mai yawa dake jawo ambaliya ya nunka yadda aka saba gani a yankin.

Afrika, Labarai

Post navigation

Previous Post: ‘Yan Sandan Najeriya Sunyi Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda A Katsina
Next Post: Kungiyar Mata Manoma A Najeriya Ta Raba Kyautar Abinci A Gombe

Karin Labarai Masu Alaka

Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki Labarai
Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar Filato Afrika
Tsohon Alkalin Alkalai A Najeriya Ya Rasu Yana Da Shekaru 71 Labarai
Dottin Shara Ya Damu Jama’ar Havana Kasar Cuba Labarai
Yakin Iran Da Isra’ila Da Amurka Zai Shafi Kasashen Afirka – Masana Afrika
GOSEMA Ta Horar Da Mambobin LEMCs A Jihar Gombe Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kotu Ta Bada Belin Kwamishinan Kudin Jihar Bauchi Najeriya
  • Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata Doka Amurka
  • Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu Afrika
  • Jakadan Kasar Sin a Najeriya Ya Ziyarci Tinubu Najeriya
  • Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • MDD: Fiye Da Farar Hula Metan 200 Suka Mutu A Sudan Afrika
  • Rundunar Sojin Iran Tace Harin Amurka Ya Kashe Musu Sama Da Mutane Dari Afrika
  • Zaben Osun 2026: Darasi Ga APC, Gargadi Ga ADC, Nasara Ga Adeleke Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.