Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
Tsohon Gwamnan jihar Gombe kuma Sanata mai wakiltar Gombe ta Tsakiya, Muhammad Danjuma Goje, ya ce har yanzu yana cikin jam’iyyar APC, yana kuma tuntubar masu ruwa da tsaki kan makomar siyasarsa. Goje ya bayyana hakan ne a ranar Asabar a gidansa da ke Pantami, Gombe, lokacin da magoya bayansa da abokan siyasa suka kai…
Ci Gaba Da Karatu “Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027” »

