Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Siyasa

Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030
Published: February 11, 2026 at 9:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030
Published: February 11, 2026 at 9:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030Published: February 11, 2026 at 9:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Talata ne Majalisar ministocin kasar Zimbabwe ta amince da kudurin da zai sauya dokar kasa don bawa shugaban kasar Emmerson Mnangagwa damar kara wa’adin mulkin sa har zuwa shekarar 2030. Wasu sauye-sauyen dokokin kasa da aka gabatar a gaban majalisar ministocin sun hada da bukatar ‘yan majalisa su rika zabar shugaban kasa, maimakon…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030” »

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura
Published: February 11, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura
Published: February 11, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’uraPublished: February 11, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata majalisar dattawan Najeriya ta amince da hukumar zabe ta tura sakamakon zabe nan take ta na’ura, mataki da a baya taki amincewa dashi, bayan da ta fuskanci matsin lamba daga kungiyoyin kwadago, kungiyoyin farar hula, da lauyoyi, wadanda suke kokarin ganin sun hana magudin zabe. A makon jiya wakilan majalisar suka ki amincewa…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari
Published: February 9, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari
Published: February 9, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan YariPublished: February 9, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sako dan siyasar adawar kasar Venezuela Juan Pablo Guanipa daga gidan yari, a cewar iyalansa a wata sanarwa da suka fitar ranar Lahadi, sanarwar da gwamnatin kasar ta fitar a birnin Caracas, wanda ke fuskantar matsin lamba daga Amurka na sakin fursunonin siyasa. Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Foro Penal ta ce an…

Ci Gaba Da Karatu “An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari” »

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

China Ta Kori Wakilan Majalisar Dokoki Uku A Kasar
Published: February 6, 2026 at 11:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 6, 2026

Posted on February 6, 2026February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on China Ta Kori Wakilan Majalisar Dokoki Uku A Kasar
Published: February 6, 2026 at 11:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 6, 2026
China Ta Kori Wakilan Majalisar Dokoki Uku A KasarPublished: February 6, 2026 at 11:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 6, 2026

China ta kori wakilan majalisar dokokin kasar su uku wadanda aikin su yake da nasaba da sashen tsaro, kamar yadda kafofin yada labaran kasar suka bayyana a dai dai lokacin da ake binciken wani babban hafsan kasar, kuma lokacin da hukumomin kasar a Beijing suke daukar matakan sabunta dakarunta. A sanarwar da kamfanin dillancin labaran…

Ci Gaba Da Karatu “China Ta Kori Wakilan Majalisar Dokoki Uku A Kasar” »

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnatin Sojan Burkina Faso Ta Soke Jam’iyyun Siyasar Kasar
Published: January 30, 2026 at 5:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Sojan Burkina Faso Ta Soke Jam’iyyun Siyasar Kasar
Published: January 30, 2026 at 5:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Sojan Burkina Faso Ta Soke Jam’iyyun Siyasar KasarPublished: January 30, 2026 at 5:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Burkina Faso, gwamnatin mulkin sojan kasar ta soke duka jam’iyun siyasar kasar, kamar yadda dokar mulkin soja da ake kira decree da majalisar ministocin kasar ta amince da ita ranar Alhamis. Wannan shawara da shugabannin mulkin sojan kasar suka yanke bayan juyin mulkin da suka yi a shekara ta 2022, yana daga cikin matakai…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Sojan Burkina Faso Ta Soke Jam’iyyun Siyasar Kasar” »

Afrika, Siyasa

Gwamnatin Tinubu Zata Gyara Hanyar Akwanga Zuwa Jos
Published: January 27, 2026 at 10:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 27, 2026

Posted on January 27, 2026January 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tinubu Zata Gyara Hanyar Akwanga Zuwa Jos
Published: January 27, 2026 at 10:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 27, 2026
Gwamnatin Tinubu Zata Gyara Hanyar Akwanga Zuwa JosPublished: January 27, 2026 at 10:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 27, 2026

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yayi alkawarin gyara hanyar Akwanga a jihar Nasarawa zuwa Jos a jihar Filato. Shugaban kasar yayi wannan alkawari ne yayin karbar gwamnan jahar Filato, Caleb Mutfwang wanda ya chanza sheka daga jami’iyyar PDP zuwa jami’iyyar APC mai mulki a Najeriya. Dubban jama’a ne, musamman ‘ya’yan jami’iyyar APC da suka hada…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tinubu Zata Gyara Hanyar Akwanga Zuwa Jos” »

Labarai, Siyasa

Gwamnan Jihar Filato Na Shirin Komawa APC
Published: January 26, 2026 at 9:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Filato Na Shirin Komawa APC
Published: January 26, 2026 at 9:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Filato Na Shirin Komawa APCPublished: January 26, 2026 at 9:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yayinda a yau Talata jami’iyyar APC a jihar Filato ke shirin karbar gwamnan jahar, Caleb Mutfwang, bayan ya chanza sheka daga jami’iyyar PDP, komitin shirye-shiryen karbar gwamnan yace matakin da gwamnan ya dauka domin hadin kan al’ummar jahar ne da samadda ci gaba. A taron ganawa da manema labarai a Jos, fadar jaha Filato, shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Filato Na Shirin Komawa APC” »

Siyasa

Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi Wine
Published: January 26, 2026 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi Wine
Published: January 26, 2026 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi WinePublished: January 26, 2026 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban rundunar sojojin Uganda Muhoozi Kainarugaba ya musanta zargin da dan jam’iyyar adawa Bobi Wine ya yi, na cewa sojoji sun kai wa matar sa hari lokacin da suka je samame gidan sa cikin dare. Wine, wanda sunan sa na gaske shi ne Robert Kyagulanyi, ya yi ikirarin cewa sojoji sun shiga gidan sa da…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi Wine” »

Labarai, Siyasa

Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APC
Published: January 26, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 26, 2026

Posted on January 26, 2026January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APC
Published: January 26, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 26, 2026
Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APCPublished: January 26, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 26, 2026

Abba Gida-Gida da Ganduje a cikin gidan gwamnatin jihar Kano. Yayinda Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APC Me za ku ce?

Siyasa

Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC
Published: January 25, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC
Published: January 25, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APCPublished: January 25, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsagin jam’iyyar APC a jihar Rivers karkashin jagorancin Emeka Beke ya yi maraba da tabbacin da Shugaba Bola Tinubu ya bayar na amincewa da Gwamna Siminalayi Fubara a matsayin jagoran jam’iyyar APC a jihar. Sun bayyana hakan a matsayin hujja da ta tabbatar da matsayinsu da suka daɗe suna a kai, duk da rikice-rikicen cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC” »

Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 17 18 19 … 22 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba Labarai
  • A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela Amurka
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata Labarai
  • Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu Laifi Afrika
  • Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar Amurka
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya Siyasa
  • Gwamnatin Gombe Zata Inganta Samar Da Wuta Wajen Amfani Da Hasken Rana Kimiya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.