Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Siyasa

Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar Mu
Published: January 24, 2026 at 1:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar Mu
Published: January 24, 2026 at 1:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar MuPublished: January 24, 2026 at 1:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar NNPP ta bayyana takaicinta kan ficewar Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, daga jam’iyyar inda ta bayyana matakin a matsayin cin amanar al’ummar da su ka zaɓe shi. A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Juma’a, sakataren yaɗa labarai na ƙasa na NNPP, Ladipo Johnson, ya ce an zaɓi Yusuf ne bisa…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar Mu” »

Siyasa

Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu
Published: January 24, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu
Published: January 24, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A KotuPublished: January 24, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dubban magoya bayan dan hamayya a Afirka ta kudu, Julius Malema ne suka hallara a harabar wani kotu, suna dakon hukuncin da za’a yanke masa saboda samunsa da laifin harba Bindiga a wani gangami. Lamarin ya auku ne a shekara ta 2018. A duk mataki a daukaka karar da yayi kotuan ba su canza hukuncin…

Ci Gaba Da Karatu “Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu” »

Afrika, Siyasa

Shugaban Kasar Ivory Coast Yayi Sauye-Sauye A Majalisar Ministocin Kasar
Published: January 24, 2026 at 7:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Ivory Coast Yayi Sauye-Sauye A Majalisar Ministocin Kasar
Published: January 24, 2026 at 7:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Ivory Coast Yayi Sauye-Sauye A Majalisar Ministocin KasarPublished: January 24, 2026 at 7:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Ivory coast  Allassane Ouattara yayi garambawul ga majalisar ministocin kasar, inda ya daukaka kani ko dan’uwansa wanda shine ministan tsaro, yanzu ya sami karin mukami na zama mukaddashin PM kasar. Tene Birahima Ouattara, zai kuma ci gaba da rike mukaminsa na ministan tsaro. Wannan mataki ya kara daukaka kanin na sa kan madafun…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Ivory Coast Yayi Sauye-Sauye A Majalisar Ministocin Kasar” »

Siyasa

Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP
Published: January 24, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP
Published: January 24, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPPPublished: January 24, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP kuma jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sake jaddada tsayuwar sa kan akidun sa na siyasa, yana mai cewa ba zai sayar da ƙa’idojinsa domin amfanin kansa ba. Kwankwaso ya bayana hakan ne a daidai lokacin da rahotanni ke cewa Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, tare…

Ci Gaba Da Karatu “Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Siyasa

Gwamnan Jihar Kano Ya Fice Daga Jam’iyar NNPP
Published: January 23, 2026 at 4:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Kano Ya Fice Daga Jam’iyar NNPP
Published: January 23, 2026 at 4:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Kano Ya Fice Daga Jam’iyar NNPPPublished: January 23, 2026 at 4:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), yana mai danganta matakin da tsanantar rikice-rikicen cikin gida a jam’iyyar da kuma buƙatar kare muradun al’ummar jihar Kano gaba ɗaya. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Kano Ya Fice Daga Jam’iyar NNPP” »

Siyasa

Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar Minista
Published: January 23, 2026 at 1:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar Minista
Published: January 23, 2026 at 1:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar MinistaPublished: January 23, 2026 at 1:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban mulkin soja a Mali, ya kirkiro mukami daidai da minista, don kula da harkokin hakar ma’adinai a kasar, mataki da zata baiwa shugaban mulkin sojan damar kara sa ido kan harkoki da suka shafi wannan bangare, ya kuma nada wani dan kasar wadda a baya ma’aiakcin babban kamfanin hakar ma’adinai daga kasar Canada ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar Minista” »

Afrika, Siyasa

Sojojin Kasar Uganda Sun Bazama Neman Bobi Wine Sakamakon Rikicin Bayan Zabe
Published: January 20, 2026 at 9:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Kasar Uganda Sun Bazama Neman Bobi Wine Sakamakon Rikicin Bayan Zabe
Published: January 20, 2026 at 9:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojojin Kasar Uganda Sun Bazama Neman Bobi Wine Sakamakon Rikicin Bayan ZabePublished: January 20, 2026 at 9:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban hafsan sojin Uganda Muhoozi Kainerugaba yace yana addu’ar Allah ya kashe shugaban ‘yan hamayyar kasar Bobi Wine, ya kuma bashi sa’o’i 48 ya mika kansa ga ‘Yan sanda, bayan zaben shugaban kasar mai cike da rikici. Tsohon mawakin zamani Bobi Wine, yace ya tsere daga gidansa, sa’o’i gabannin a ayyana dadadden shugaban kasar Yuweri…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Kasar Uganda Sun Bazama Neman Bobi Wine Sakamakon Rikicin Bayan Zabe” »

Siyasa

Togo Ta Kama Tsohon Shugaban Kasar Burkina Faso Saboda Kitsa Juyin Mulki
Published: January 20, 2026 at 8:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Togo Ta Kama Tsohon Shugaban Kasar Burkina Faso Saboda Kitsa Juyin Mulki
Published: January 20, 2026 at 8:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Togo Ta Kama Tsohon Shugaban Kasar Burkina Faso Saboda Kitsa Juyin MulkiPublished: January 20, 2026 at 8:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Togo ta kama tsohon shugaban kasar Burkina Faso, kuma ta tusa keyarsa zuwa kasar sa, bayan da jami’ai a Ouagadougou suka yi zargin yana kitsa juyin mulki, kamar yada wasu majiyoyi biyu suka fadawa kamfanin dillancin labarai na Reuters ranar talata. Paul Henri Damiba, ya hau mulki ne a shekara ta 2022 sakamakon juyin mulki…

Ci Gaba Da Karatu “Togo Ta Kama Tsohon Shugaban Kasar Burkina Faso Saboda Kitsa Juyin Mulki” »

Afrika, Siyasa

Tsohon Shugaban Kasa Obasanjo Ya Ziyarci IBB
Published: January 20, 2026 at 4:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Shugaban Kasa Obasanjo Ya Ziyarci IBB
Published: January 20, 2026 at 4:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohon Shugaban Kasa Obasanjo Ya Ziyarci IBBPublished: January 20, 2026 at 4:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya ziyarci tsohon shugaba na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, a gidansa dake Minna ranar Litinin, yayin da ake ta rade-radin alakarsu da shirye-shiryen siyasa kafin zaben shugaban kasa na 2027. Rahotanni sun nuna cewa tsofaffin shugabannin biyu sun yi ganawar sirri na tsawon mintuna 30 kafin Obasanjo ya…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Shugaban Kasa Obasanjo Ya Ziyarci IBB” »

Siyasa

Gwamnatin Tinubu Ta Karyata Kafa Kamfanin Gwal A Legas
Published: January 20, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tinubu Ta Karyata Kafa Kamfanin Gwal A Legas
Published: January 20, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tinubu Ta Karyata Kafa Kamfanin Gwal A LegasPublished: January 20, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar albarkatun ma’adinai ta musanta zargin da kungiyar dattan Arewa (NEF) ta yi cewa gwamnatin tarayya ta kafa masana’antar sarrafa gwal a Legas tare da karya ƙa’idar daidaiton tarayya. A wata sanarwa da Segun Tomori, mataimaki na musamman kan yaɗa labarai ga ministan albarkatun ma’adinai, Dele Alake, ya fitar, ya bayyana cewa masana’antar da ake…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tinubu Ta Karyata Kafa Kamfanin Gwal A Legas” »

Labarai, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 18 19 20 … 22 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Zargin Tauye Ka’idojin Zabe: Malam Pantami Ya Janye Daga Takara Afrika
  • Tawagar IMF Tana Kasar Kenya Domin Tattauna Bada Lamuni Labarai
  • Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A Kasar Afrika
  • Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya Amurka
  • Rikici Ya Barke A Kano Bayan Kashe Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe Ladani Najeriya
  • Kasar Morocco Ta Kwashe ‘Yan Kasar Daga Sassan Ambaliyar Ruwa Afrika
  • Shugaba Donald Trump Ya Nada Shugaban Bankin Tarayya Amurka
  • Al’ummomin da Ambaliyar Ruwan Mokwa a Jihar Nejan Najeriya ta sharewa gidaje sun Koka. Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.