Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sana’o’i

Dr. Zainab Gwamna Ta Hada Mata Fiye Da 6,000 Domin Haɗin Kai Da Ci Gaba A Gombe
Published: September 9, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dr. Zainab Gwamna Ta Hada Mata Fiye Da 6,000 Domin Haɗin Kai Da Ci Gaba A Gombe
Published: September 9, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dr. Zainab Gwamna Ta Hada Mata Fiye Da 6,000 Domin Haɗin Kai Da Ci Gaba A GombePublished: September 9, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fiye da mata dubu shida daga sassan jihar Gombe ne suka halarci taron farko na Hadin Kan Mata da Ci Gaban Gombe, wanda Dr. Zainab Jamil Gwamna, matar ɗan takarar gwamnan jihar Gombe na jam’iyyar APC, Dr. Jamil Isyaku Gwamna, ta shirya. An gudanar da taron ne a APC Square da ke Gombe, ƙarƙashin taken…

Ci Gaba Da Karatu “Dr. Zainab Gwamna Ta Hada Mata Fiye Da 6,000 Domin Haɗin Kai Da Ci Gaba A Gombe” »

Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
Published: September 6, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
Published: September 6, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin AikiPublished: September 6, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Samar da albarkatun Ruwa ta jihar Gombe, ƙarƙashin shirin NG-SURWASH, ta gudanar da horo ga ma’aikatan Sashen Ayyukan Kasuwanci na hukumar kan Ka’idojin Gudanar da Aiki (Standard Operating Procedures – SOPs). An gudanar da horon ne da nufin inganta hanyoyin tattara kuɗaɗen shiga, kyautata hulɗa da masu amfani da ruwa, da kuma inganta yadda…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRES
Published: September 5, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRES
Published: September 5, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRESPublished: September 5, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shirin Ƙara Ingancin Kiwo da Juriya na L-PRES a jihar Gombe ya ƙarfafa haɗin gwiwa da sabuwar Ma’aikatar Bunƙasa Kiwo ta jihar, domin ƙara inganta ayyukan da ake gudanarwa da kuma hanzarta aiwatar da ajandar Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta sauya fasalin harkar kiwo a jihar. Mai Gudanar da Shirin L-PRES na jihar Gombe, Farfesa…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRES” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH
Published: August 31, 2026 at 10:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH
Published: August 31, 2026 at 10:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASHPublished: August 31, 2026 at 10:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Samar da Ruwa da Tsaftar Muhalli a Karkara ta jihar Gombe, Dake Arewa Maso Gabashin Najeriya wato RUWASSA, ta shirya taron masu ruwa da tsaki domin tantancewa da tabbatar da ingancin wasu muhimman tsare-tsare uku da hukumar ta samar a ƙarƙashin shirin NG-SURWASH. An gudanar da taron ne domin bai wa masu ruwa da…

Ci Gaba Da Karatu “RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Damara Ya Tallafa Wa Gasar Karatun Al-Qur’ani Da Naira Miliyan Biyar A Bambam
Published: August 30, 2026 at 9:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Damara Ya Tallafa Wa Gasar Karatun Al-Qur’ani Da Naira Miliyan Biyar A Bambam
Published: August 30, 2026 at 9:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Damara Ya Tallafa Wa Gasar Karatun Al-Qur’ani Da Naira Miliyan Biyar A BambamPublished: August 30, 2026 at 9:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dan siyasar nan, Jerry Joseph Damara, ya bayar da tallafin naira miliyan biyar domin tallafa wa taron karatun Al-Qur’ani na shekara-shekara da ƙungiyar Izala ke gudanarwa a garin Bambam, ƙaramar hukumar Balanga ta jihar Gombe dake arewa maso Gabashin Najeriya Damara ya bayar da tallafin ne yayin da ya halarci taron addinin, inda ya bayyana…

Ci Gaba Da Karatu “Damara Ya Tallafa Wa Gasar Karatun Al-Qur’ani Da Naira Miliyan Biyar A Bambam” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnan Bauchi Ya Shiga Neman Mafita Kan Lalacewar Matatar Ruwan Alkaleri
Published: August 30, 2026 at 1:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Bauchi Ya Shiga Neman Mafita Kan Lalacewar Matatar Ruwan Alkaleri
Published: August 30, 2026 at 1:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Bauchi Ya Shiga Neman Mafita Kan Lalacewar Matatar Ruwan AlkaleriPublished: August 30, 2026 at 1:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Bauchi a Arewa Maso Gabashin Najeriya Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya gana da Shugaban Kamfanin Hummels Water Engineering na ƙasar Hungary, Injiniya Peter Hummel, a Abuja, domin nemo mafita kan matsalar matatar ruwan Alkaleri. Ganawar ta biyo bayan bukatar Gwamna Bala Mohammed ga injiniyoyin Hungary da suka girka matatar, da su dawo Jihar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Bauchi Ya Shiga Neman Mafita Kan Lalacewar Matatar Ruwan Alkaleri” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya
Published: August 25, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya
Published: August 25, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A NajeriyaPublished: August 25, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Cibiyar Sasanta Addinai ta Interfaith Mediation Centre (IMC) da ke Kaduna, ta yi kira ga al’ummar Najeriya da su yi amfani da damar bikin Maulidin Annabi na shekarar 2026 wajen ƙarfafa zaman lafiya, haɗin kai, mutunta juna da kyakkyawar fahimtar juna tsakanin mabiya addinai daban-daban a faɗin ƙasar. A cikin wata sanarwa da Mataimakin Daraktan…

Ci Gaba Da Karatu “Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
Published: August 22, 2026 at 8:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
Published: August 22, 2026 at 8:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’aniPublished: August 22, 2026 at 8:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jihar Gombe a Arewa Maso Gabashin Najeriya ta yi alfahari tare da maraba da ’yarta, Maryam Ibrahim Dan’azumi, wadda ta zama zakarar gasar Alƙur’ani ta ƙasa da ƙasa ta Sarki Abdulaziz karo na 46 da aka gudanar a Makkah Kasar Saudi Arabia. Maryam ta wakilci Najeriya a rukunin haddar Alƙur’ani gaba ɗaya, karatu, Tajweed da…

Ci Gaba Da Karatu “Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Gwamnan Gombe Ya Ƙara Tallafin N148.76bn Domin Aiwatar da Sabon Tsarin Albashi A Jami’ar Gombe
Published: August 20, 2026 at 12:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Gombe Ya Ƙara Tallafin N148.76bn Domin Aiwatar da Sabon Tsarin Albashi A Jami’ar Gombe
Published: August 20, 2026 at 12:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Gombe Ya Ƙara Tallafin N148.76bn Domin Aiwatar da Sabon Tsarin Albashi A Jami’ar GombePublished: August 20, 2026 at 12:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan Jihar Gombe kuma Visitor na Jami’ar jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da ƙarin Naira miliyan 148.762 a matsayin tallafin wata-wata ga Jami’ar Jihar Gombe, domin sauƙaƙa cikakken aiwatar da sabon tsarin albashi da aka fi sani da Consolidated Academic Tool Allowance (CATA). Ƙarin tallafin zai fara aiki ne daga Oktoba 2026, kamar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Gombe Ya Ƙara Tallafin N148.76bn Domin Aiwatar da Sabon Tsarin Albashi A Jami’ar Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

KADCCAM Ta Yaba Da Shuka Bishiyoyi A Kaduna
Published: August 18, 2026 at 3:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on KADCCAM Ta Yaba Da Shuka Bishiyoyi A Kaduna
Published: August 18, 2026 at 3:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
KADCCAM Ta Yaba Da Shuka Bishiyoyi A KadunaPublished: August 18, 2026 at 3:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Kaduna State Climate Change and Accountability Mechanism (KADCCAM) ta yaba wa Ƙungiyar Noman Lambu ta Jihar Kaduna bisa ƙaddamar da dashen bishiyoyi 5,000 masu amfani ta fuskar tattalin arziki da waɗanda ba na tattalin arziki ba, a wani mataki na yaƙi da sauyin yanayi, farfaɗo da muhalli da kuma ƙarfafa juriyar al’umma. Shirin dashen…

Ci Gaba Da Karatu “KADCCAM Ta Yaba Da Shuka Bishiyoyi A Kaduna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Posts pagination

1 2 … 8 Next

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Hukumar CAC Zata Dakatar da POS Mara Rijista a Kasar Najeriya
  • Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da Amurka Afrika
  • Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar Makamashi Afrika
  • Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A Ukraine Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa Gwal Afrika
  • Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka Afrika
  • ‘Yan Sandan Jihar Bauchi Sun Kama Wasu Matasa da Ake Zargin Su Da Sara Suka  Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.