Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sana’o’i

Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu
Published: April 11, 2026 at 11:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu
Published: April 11, 2026 at 11:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa MugadishuPublished: April 11, 2026 at 11:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jiya jumma’a ne jirgin ruwa mai hakar mai daga Turkiyya mai suna Cagri Bey, ya isa gabar ruwa a Mogadishu, domin kaddamar da shirin hakar, wanda shine aikin hakar mai irinsa na farko da Somalia zata kaddamar na hako mai daga karkashin teku. Ministan makamashi na Turkiyya Alparslan Bayraktar, yace aikin wani sabon marra ne…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu” »

Afrika, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga
Published: April 11, 2026 at 11:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga
Published: April 11, 2026 at 11:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce GangaPublished: April 11, 2026 at 11:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai ya doshi dala dari kan ko wace gangar mai, saboda fargabar za’a fuskanci kassarawar mai daga Saudiyya, da kuma karancin mai da zai bi ta mashigin ruwa na Hormuz, duk da haka farashin man zai fadi sosai a farashinsa a mako mako, zuwa farashi da aka yi cikinsa cikin watan Yuni, ganin da…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado
Published: April 10, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado
Published: April 10, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasuwannin Hannun Jari Sun FarfadoPublished: April 10, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasuwannin hannun jari a nahiyar Asiya sun fara da nasara a safiyar a yau Jumu’a, amma kuma sun yi kasa bayan da ‘yan kasuwa ke tantamar dorewar yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran a wannan makon, da kuma zullumi kan tattaunawar wanzar da zaman lafiya tsakanin Isra’ila da Lebanon. Masu saka hannun jari sun…

Ci Gaba Da Karatu “Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado” »

Afrika, Labarai, Sana'o'i

Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi
Published: April 7, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi
Published: April 7, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Ya Cigaba Da TashiPublished: April 7, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai yaci gaba da tashi a yau Talata, yayin da shugaban Amurka Donald Trump ya ci gaba da tsaurara maganar sa kan Iran, inda yayi barazanar daukan mataki mai tsanani idan taki bude mashigin ruwa na Hormuz. Man Brent crude futures ya tashi da kashi 0.5 cikin dari, inda kowacce ganga ta kama kan…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sana'o'i

Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka
Published: April 6, 2026 at 8:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka
Published: April 6, 2026 at 8:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen AfirkaPublished: April 6, 2026 at 8:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Matatar mai ta Dangote a Najeriya, wadda ita ce mafi girma a nahiyar Afirka, ta kara adadin mai dake zuwa kasashen Afirka da suke fama da matsalar shigowa da kayayyaki saboda yakin Iran, a cewar matatar Aliko Dangote a ranar Litinin. Dangote yace matatar da take yin cikakken aikin tace mai na ganga 650,000 kowacce…

Ci Gaba Da Karatu “Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A Kasar
Published: April 6, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A Kasar
Published: April 6, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A KasarPublished: April 6, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya amince da shirin biyan bashin naira tiriliyan 3.3 domin warware tsofaffin basussukan da suka daɗe suna addabar ɓangaren wutar lantarki a Najeriya. Sanarwar daga fadar shugaban ƙasar ta ce bashin ya taru ne daga shekarar 2015 zuwa 2025, kuma an cimma yarjejeniya kan adadin domin kawo ƙarshen matsalar…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A Kasar” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Kungiyoyi Sunyi Hasashen Jinkiri A Bunkasar Tattalin Arzikin Kashen Afirka
Published: April 2, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026

Posted on April 2, 2026April 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyoyi Sunyi Hasashen Jinkiri A Bunkasar Tattalin Arzikin Kashen Afirka
Published: April 2, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026
Kungiyoyi Sunyi Hasashen Jinkiri A Bunkasar Tattalin Arzikin Kashen AfirkaPublished: April 2, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026

Wani rahoto daga hukumomi biyu na Majalisar Dinkin Duniya, Kungiyar Tarayyar Afirka da Bankin Raya Tattalin Arzikin Afirka (ADB) suka saki a ranar Alhamis, yace ci gaban tattalin arzikin kasashen Afrika zai fuskanci jinkiri sosai a wannan shekarar idan aka ci gaba da yakin Gabas ta tsakiya, tare da kawo hargitsi a cinikayya na lokaci…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyoyi Sunyi Hasashen Jinkiri A Bunkasar Tattalin Arzikin Kashen Afirka” »

Afrika, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Gwamnonin Arewa Maso Yammacin Najeriya Sun Halarci Taron Inganta Makashi A Birnin Landan
Published: April 2, 2026 at 2:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 2, 2026

Posted on April 2, 2026April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnonin Arewa Maso Yammacin Najeriya Sun Halarci Taron Inganta Makashi A Birnin Landan
Published: April 2, 2026 at 2:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 2, 2026
Gwamnonin Arewa Maso Yammacin Najeriya Sun Halarci Taron Inganta Makashi A Birnin LandanPublished: April 2, 2026 at 2:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 2, 2026

Gwamnatin jihar Kebbi ƙarƙashin jagorancin Gwamna Nasir Idris ta rattaba hannu kan wata yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) da kamfanin Kaduna Electricity Distribution Company domin inganta samar da wutar lantarki a faɗin jihar. Sakataren Gwamnatin jihar, Yakubu Bala Tafida ne ya bayyana hakan yayin da yake cikin tawagar gwamnatin jihar da ke halartar wani muhimmin taron…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnonin Arewa Maso Yammacin Najeriya Sun Halarci Taron Inganta Makashi A Birnin Landan” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya
Published: April 2, 2026 at 1:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya
Published: April 2, 2026 at 1:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar DuniyaPublished: April 2, 2026 at 1:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai ya ragu a jiya Laraba bayan Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Amurka za ta kawo ƙarshen yaƙin da take yi da Iran nan ba da jimawa ba. Farashin Man Brent ya faɗi da dala $2.81, wato kashi 2.7%, inda ya tsaya a $101.16 kowace ganga, bayan ya taɓa sauka zuwa $98.35…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya” »

Amurka, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote
Published: April 1, 2026 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026

Posted on April 1, 2026April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote
Published: April 1, 2026 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026
Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta DangotePublished: April 1, 2026 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026

Gwamnatin tarayyar Najeriya da ta jihar Kano da kuma gidauniyar rukunin kamfanonin Dangote, sun cimma yarjejeniyar haɓakawa, tare da kula da babbar cibiyar koyon sana’o’i ta Dangote (Dangote Ultramodern Skills Acquisition Center) da ke birnin Kano. Wannan mataki dai na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Babban Sakataren Hukumar Ilimin Kimiyya da Fasaha ta…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Posts pagination

Previous 1 … 4 5 6 … 8 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Hukumar EFCC Ta Kama Dan Kasuwa A Kamaru Afrika
  • Shugabannin Darikar Anglican Sun Bada Sanarwar Kafa Sabuwar Majalisa Afrika
  • Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani Afrika
  • Yanbindiga sun Kashe kimanin mutane 30 a yankin kayama ta Jihar kwaran Najeriya Najeriya
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata Labarai
  • Iran Tabada Tabbacin Cigaba Da Rufe Mashigar Hormuz Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Fasalin Shirin NYSC Afrika
  • CAF Ta Yanke Hukunci Kan Ƙasashen Senegal Da Moroko AFCON 2025 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.