Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sana’o’i

Hukumar Hasashen Kasuwanci Na Zargin Saida Bayanan Sirri
Published: March 30, 2026 at 3:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Hasashen Kasuwanci Na Zargin Saida Bayanan Sirri
Published: March 30, 2026 at 3:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Hasashen Kasuwanci Na Zargin Saida Bayanan SirriPublished: March 30, 2026 at 3:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu cinikayyar kasuwa da aka yi a kan lokaci mai dacewa kafin manyan sauye-sauyen manufofin Shugaban Amurka, Donald Trump, a wa’adinsa na biyu, na iya haifar da riba ta miliyoyin daloli ga wasu ‘yan kasuwa da ba a san su ba. Wannan ya sa wasu masana harkokin shari’a ke cewa ya kamata a binciki lamarin…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Hasashen Kasuwanci Na Zargin Saida Bayanan Sirri” »

Amurka, Labarai, Sana'o'i

Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 28, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 28, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin DuniyaPublished: March 28, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai a kasuwanni duniya ya tashi ranar jumma’a, saboda shakkun da ake dashi na yi yuwar a tsagaita wuta a yakin nan da yanzu aka yi wata guda ana gwabzawa, duk da haka wannan ne makon farko da mai mafi daraja da ake kira Brent farashinsa zai sassauto, bayanda shugaban Amurka Donald Trump yace…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya” »

Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Shugabar Kungiyar Cinikayya Ta Duniya Ta Bukaci Kasashe Su Gyara Harkokin Cinikayya
Published: March 27, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabar Kungiyar Cinikayya Ta Duniya Ta Bukaci Kasashe Su Gyara Harkokin Cinikayya
Published: March 27, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabar Kungiyar Cinikayya Ta Duniya Ta Bukaci Kasashe Su Gyara Harkokin CinikayyaPublished: March 27, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabar kungiyar cinikayya ta duniya Ngozi Okonjo Iweala, tayi kira ga kasashe a jiya Alhamis da su kawo gyare gyare a dokokin cinikayya ta duniya, inda tace yadda ake gudanar da abubuwa a da ya shude, biyo bayan shekara me cike da hargitsi da aka shiga sakamakon harajin kayan fito da Amurka ta kakaba, da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabar Kungiyar Cinikayya Ta Duniya Ta Bukaci Kasashe Su Gyara Harkokin Cinikayya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Baital Malin Amurka Tace Sahannun Trump Zai Fito A Kudin Kasar
Published: March 27, 2026 at 8:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Baital Malin Amurka Tace Sahannun Trump Zai Fito A Kudin Kasar
Published: March 27, 2026 at 8:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Baital Malin Amurka Tace Sahannun Trump Zai Fito A Kudin KasarPublished: March 27, 2026 at 8:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar baitul mali ta Amurka tace sa hannun shugaba Donald Trump zai bayyana a cikin kudin kasar da za’a buga nan gaba, domin bikin samun ‘yancin kasar na shekaru 250. Wannan shine na farko da za’a sa sahannun shugaba dake kan mulki a kan kudi, yayin da kuma za’a goge sa hannun ma’ajin kudi na…

Ci Gaba Da Karatu “Baital Malin Amurka Tace Sahannun Trump Zai Fito A Kudin Kasar” »

Amurka, Labarai, Sana'o'i

Kasar India Ta Sayi Iskar Gas Daga Iran
Published: March 26, 2026 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar India Ta Sayi Iskar Gas Daga Iran
Published: March 26, 2026 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar India Ta Sayi Iskar Gas Daga IranPublished: March 26, 2026 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasar India ta sayi kayanta na farko na iskar gas daga hannun Iran cikin shekaru da dama, bayan da Amurka ta ɗan sassauta takunkumin da ta ƙaƙaba wa Tehran kan man fetur da sauran man da aka tace, kamar yadda bayanan LSEG da wasu majiyoyi uku daga masana’antar suka bayyana. India ta dakatar da sayen…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar India Ta Sayi Iskar Gas Daga Iran” »

Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Dillalan Mai Suna Fuskantar Karancin Mai Sakamakon Yakin Amurka Da Iran
Published: March 25, 2026 at 4:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dillalan Mai Suna Fuskantar Karancin Mai Sakamakon Yakin Amurka Da Iran
Published: March 25, 2026 at 4:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dillalan Mai Suna Fuskantar Karancin Mai Sakamakon Yakin Amurka Da IranPublished: March 25, 2026 at 4:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kungiyar dillalan mai a Kenya ya gayawa kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa daruruwan dillalan mai suna fuskantar karancin mai sakamakon yakin hadin guiwar Amurka da Isra’ila kan Iran, ya kara da cewa kamar kashi 20 cikin dari na dillalai ne suke Fuskantar matsalar, bayan da hukumar kayyade farashin mai ta tsaida farashi duk…

Ci Gaba Da Karatu “Dillalan Mai Suna Fuskantar Karancin Mai Sakamakon Yakin Amurka Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Ukraine Zata Sayi Iskar Gas Daga Mozambique
Published: March 24, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ukraine Zata Sayi Iskar Gas Daga Mozambique
Published: March 24, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ukraine Zata Sayi Iskar Gas Daga MozambiquePublished: March 24, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ukraine ta nuna sha’awar sayen iskar Gas daga kasar Mozambique, kamar yadda shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya fada ranar Litinin, ganin fadi tashin da Kyivi ke yi na samun wadataccen makamashin, sakamakon hare haren da Rasha take kaiwa cibiyoyinta na samar da iskar gas din a cikin kasar. Kamin fara wannan yakin, Ukraine tana…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Zata Sayi Iskar Gas Daga Mozambique” »

Afrika, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa
Published: March 24, 2026 at 6:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa
Published: March 24, 2026 at 6:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Najeriya Zata Kara Mai Da Take HakowaPublished: March 24, 2026 at 6:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Najeriya zata iya kara mai da take hakowa da ganga dubu dari a kowace rana, na watanni masu zuwa, inji shugaban kamfaniin mai na Najeriya NNPC Bashir Bayo Ojulari. Najeriya tana hako danyen mai ganga milyan daya da dubu dari shida zuwa dari bakwai ako wace rana a bara, yanzu tana hankoron ta kai ganga…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya
Published: March 23, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya
Published: March 23, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A KenyaPublished: March 23, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Kenya ranar Litinin tace tana samun karin fasinjoji a jiragen ta na Kenyan Airways sakamakon yakin Gabas ta Tsakiya, inda yawanci fasinjojin daga Turai ne Asia da Amurka. Yakin da Amurka da Isra’ila suke yi da Iran ya hargitsa zirga-zirgar jiragen sama na duniya, abinda ya jawo wasu kamfanonin jiragen kara kudi da kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya” »

Afrika, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya Karu
Published: March 23, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya Karu
Published: March 23, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya KaruPublished: March 23, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Man da matatar mai ta Dangote ke fitarwa zuwa kasashen Afirka ya karu sakamakon rikicin Gabas ta Tsakiya, da ya haddasa cikas a samar da makamashi ta hanyoyin da aka saba shiga da fita da su. Bayanai daga kamfanin dake tantance tankokin dakon mai, Kpler ya nuna cewa dangogin danyen mai da suka hada da…

Ci Gaba Da Karatu “Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya Karu” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Posts pagination

Previous 1 … 5 6 7 8 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kadan Daga Cikin Abubuwan Da Suka Faru A 2025 A Nan Amurka Amurka
  • An Kubutar Da ‘Yan Matan Sakandire Su 24 Na Jihar Kebbi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ba Shakka Najeriya Zata Iya Shiga Gasar Harbi Ta Duniya Wasanni
  • Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya Labarai
  • Sojojin Da Suka Kifar Da Farar Hula A Guinea-Bissau Sun Sanar Da Cewa! Afrika
  • Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka Sauran Duniya
  • Shugaba Tinubu ya mika sunayen Sabbin Shugabannin NMDPRA da NUPRC Bayan Murabus Din Farouk Ahmad Da Gbenga Komolafe Najeriya
  • ‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.