Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku
Published: January 31, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 31, 2026

A wani hari mafi tsanani cikin makon nin nan, da Isra’ila ta kai a Gaza a ranar Asabar, ya kashe mutane 27 ciki harda yara uku a farmakin data auna kan ofishin ‘Yan sanda, da gidaje da kuma akan tantuna, kamar yadda jami’n kiwon lafiya a yankin Falasdinu suka fada.

Sojojin Isra’ila suka ce sun auna hare haren ne akan wasu kwamandoji da wasu wurare dake ƙarƙashin mayakan sakai na Hamas da kawarta Islamic Jihad, a zaman martani na zargin keta yarjejeniyar tsagaita wuta, da Amurka ta shiga tsakani aka kulla a watan oktoban bara, bayan shekara biyu na yaki a Gaza.

Hamas wacce yanzu take da iko kasa da rabin Gaza, tace Isra’ila ta keta yarjejeniyar tsagaita wutar. Sai dai bata fadi ko harin da Isra’ilan ta kai ya afkawa wakilanta ko muhallai da take iko da su.

Isra’ila ta kai harin ne kwana daya gabannin bude kan iyakar Gaza da Masar, karkashin shirin shugaban Amurka Donald Trump na kawo karshen yakin, wadda kusan ya rusa komi a Gaza.

A halinda ake ciki kuma, mutane 4 sun mutu, sakamakon fashewar iskar Gas a wasu gidaje a wurin da ake kira Ahvaz a Iran.

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Post navigation

Previous Post: An Kashe Mayakan Sakai 67 A Pakistan
Next Post: Yanbindiga sun Kashe mutun guda tare da yin garkuwa da mutane kimanin 100 a Jihar Nejan Najeriya.

Karin Labarai Masu Alaka

Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai Afrika
Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya Afrika
Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya Afrika
‘Yan Sanda A Tsibirin Bahamas Sun kama Mijin Wata Ba Amurkiya Amurka
Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wasu Yara 50 Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda Labarai
  • CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi Afrika
  • Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDP Afrika
  • Ukraine Tana Cigaba Da Tattaunawa Da Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Kasar Amurka
  • Afirka Ta Kudu Ta Samu Rigakafin Cutar Boro Afrika
  • Ana Kokarin Dawo Da Wutan Lantarki A Cuba Afrika
  • Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria Siyasa
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.