Akwai Yiwuwar Farashin Mai Zai Kara Tashi
Ana sa ran farashin mai zai ƙara tashi a yau Litinin, bayan da ya rufe kasuwa kafin ƙarshen mako a mafi girman matsayinsa cikin kusan shekaru huɗu, sakamakon barazanar da Amurka da Iran suka yi na kai hari kan cibiyoyin makamashi, a cewar manazarta a jiya Lahadi. Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar a…
Ci Gaba Da Karatu “Akwai Yiwuwar Farashin Mai Zai Kara Tashi” »

