Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Baital Malin Amurka Tace Sahannun Trump Zai Fito A Kudin Kasar
Published: March 27, 2026 at 8:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar baitul mali ta Amurka tace sa hannun shugaba Donald Trump zai bayyana a cikin kudin kasar da za’a buga nan gaba, domin bikin samun ‘yancin kasar na shekaru 250. Wannan shine na farko da za’a sa sahannun shugaba dake kan mulki a kan kudi, yayin da kuma za’a goge sa hannun ma’ajin kudi na kasar, wanda shima yake a karon farko cikin shekaru 165.

Baitul malin kasar ta shedawa kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa takardar dala 100 na farko da zasu kunshi sa hannun Trump, za’a buga su ne a Watan Yuni, sannan sauran kudade zasu biyo baya.

Amurka, Labarai, Sana'o'i

Post navigation

Previous Post: Wani Alkali A Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Kasar
Next Post: Shugabar Kungiyar Cinikayya Ta Duniya Ta Bukaci Kasashe Su Gyara Harkokin Cinikayya

Karin Labarai Masu Alaka

Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA Najeriya
NITDA Da GOSIDEC Sun Horar Da Ma’aikatan Gombe Don Inganta Ayyukan Gwamnati Afrika
Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha Wucewa Afrika
An Farmaki ‘Yan Bindiga Da Dama A Jihar Zamfara Labarai
An Harbo Jirgin Yakin Amurka A Iran Amurka
Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin Taiwan Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana Afrika
  • Kasar China Ta Sauka Daga Ragamar Bada Bashi Labarai
  • NUT Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani Afrika
  • Kasar Israela Zata Gina Sansani A Gaza Afrika
  • Isra’ila Ta Dau Alwashin Kawo Karshen Falasdi Labarai
  • Amurka Ta Jefa Makamin Tomahawk A Makarantar Yara Mata Afrika
  • Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan Majalisa Afrika
  • An Garkame Dan Majalisa Watannin Takwas A Kasar Tunisiya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.