Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Muhawara Mai Zafi Tsakanin APC da ADC
Published: February 8, 2026 at 8:53 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Ga Fili Ga Doki

Masu sauraron GTA Hausa Amurka Ke Magana barkanmu da dawowa sabon shirin Ga Fili Ga Doki wanda ke kawo zazzafar muhawara kan lamuran siyasa da sauran darussan yau da kullum.

Shin APC na shirin mamaye dukkan jihohi ne ta hanyar yadda gwamnonin adawa ke sauya sheka zuwa APC? Sabuwar laimar adawa wato jam’iyyar ADC na cewa gwamnoni ba nuna lashe zabe ba ne don tamkar kasuwa ce inda yawan mutane ke sanya ta tasiri ba tarin rumfuna ba. Duk da haka a siyasar Najeriya gwamnoni na da tasiri wajen lamuran zabe da gaskiya ko da bi ta bayan fage.

A karshen makon jiya ma gwamnan jam’iyyar PDP na jihar Taraba Agbu Kefas ya yi bankwana da jam’iyyarsa ya shige APC “na shirya a Asabar 31 ga watan Janairu 2026 zan sauya sheka a hukumance zuwa APC, jihar Taraba na da yanyin zaman lafiya daidon gwargwado don haka mu ke ganin za mu yi buki lafiya” Inji gwamna Kefas wanda ya kayar da dan takarar APC a zaben 2023 Sanata Yusuf A Yusuf yau kuma ga shi nan a APC. Shin me muradin dan siyasar Najeriya ne?

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/02/GA-FILI-GA-DOKI-EP-12-02-02-2026.mp3
Shirye-Shirye

Post navigation

Previous Post: Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje
Next Post: Kasar Aljeriya Ta Soke Yarjejeniyar Jirgin Sama Tsakaninta Da Daular Larabawa

Karin Labarai Masu Alaka

Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC Najeriya
Hawan Gidan Gwamnati A Jihar Gombe Afrika
Diphtheria: Mutane 23 Sun Mutu A Jihar Filato Afrika
Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
Jam’iyyar PDP Na Kara Tsunduma Cikin Mawuyacin Hali Shirye-Shirye
Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027 Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Hawan Nasarawa A Jihar Kano Afrika
  • Dan Hamayya Ya Amince Da Faduwa A Zaben Kasar Benin Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Litinin 11.17.2025 Rediyo
  • Iran Zata Mayarwa Amurka Martani Amurka
  • Ministan Yaɗa Labarai: Ceto Daliban Neja An Samu Natsuwa A Kasa Labarai
  • Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya. Najeriya
  • Gwamnatin Najeriya Ta Horar Da Matasa Sama 7,000 A Matsayin Masu Tsaron Daji Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.