Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran
Published: March 4, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata Rasha take gargadin cewa yakin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran, zai haifar da abunda suke kokarin su hana, Moscow tace yakin zai zaburadda Iran da kasashen larabawa makwabtanta su nemi mallakar makaman Nukiliya.

Shugaban Amurka Donald Trump, ya ambato burin Iran na kera makaman Nukiliya zaman dalili da ya sa Amurka da Isra’ila suka kaddamar da hari kan Farisa da ya kai ga halaka shugaban addinin kasar Ayatollahi Ali Khameni, zargi da Iran ta musanta, kuma yanzu rikicin ya bazu a duk fadin gabas ta tsakiya.

Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov, yace sakamakon wannan farmaki wasu shugabanni za su fito a Iran da za su kera makamin Nukiliya, abunda Amurka take so ta hana, domin sun lura cewa Amurka bata kai hari ga kasashe da suke da makamin Nukiliya.

Lavrov, yace zuwa yanzu, Rasha bata ga wata shaida da ta nuna Iran tana kera makaman Nukiliya ba. Isra’ila ce kadai a duk fadin gabas ta tsakiya take da makaman Nukiliya, abunda kasar Bani yahudun bata gaskanta ba, kuma bata musa ba.

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba
Next Post: Dakarun Pakistan Da Afghanistan Sunyi Arrangama

Karin Labarai Masu Alaka

Pantami Ya Bayyana Dalilin Mayar Da Zaben Sa Abuja Afrika
Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Akan Wasu Biranen Ukraine Tsaro
Afirka Ta Kudu Tace Bazata Yanke Alaka Da Iran Ba Afrika
NITDA Da GOSIDEC Sun Horar Da Ma’aikatan Gombe Don Inganta Ayyukan Gwamnati Afrika
Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku Labarai
Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan Karafa Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El Rufai Afrika
  • Dogarawan Ruwa Na Amurka Suna Yunkurin Shiga Wani jirgin Dakon Mai Da Aka Allakan Ta Da Venezuela Labarai
  • An Kara Wa’adin Zaman Kurkuku A Senegal Ga Masu Auren Jinsi Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON Labarai
  • ‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina Najeriya
  • Amurka Tayi Barazanar Rage Tallafinta Wa Sudan Ta Kudu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan Afrika
  • Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Zata Karbi ‘Yan Gudun Hijirar Da Amurka Ta kora Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.