Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika

Jirage Marasa Matuka Sun Kaiwa Jiragen Ruwan Mai Hari A Gulf
Published: March 12, 2026 at 4:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An yi amfani da jiragen ruwa maras matuki a akai hare-hare guda biyu kan jiragen ruwan dakon mai a yankin Gulf, tun bayan da yaki ya barke tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran, a cewar mahukuntan teku da manazarta, lamarin da ke nuna wata sabuwar barazana mai hatsarin gaske a hanyar jigilar kayayyaki.

Samuwar amfani da jiragen ruwa marasa matuki da bama-bamai da Ukraine ta yi amfani da su da gagarumin tasiri a yakin da take yi da Rasha, na zuwa ne a daidai lokacin da Iran ke barazanar hana jigilar mai daga mashigin tekun Hormuz, matattarar kashi daya bisa biyar na man da ake hakowa a duniya.

Harin na farko da aka kai kan teku ya kasance ne a ranar 1 ga Maris, lokacin da wani jirgin dakon mai, MKD VYOM, ya kai kimanin mil 44 daga Oman, inda wani ma’aikacin jirgin ya mutu, in ji hukumar kula da harkokin ruwa ta Burtaniya. Hukumar Kula da Kasuwancin Maritime ta Burtaniya (UKMTO) ta ba da shawara ga jama’a cewa wani jirgin ruwa mara matuki ya afkawa jirgin dakon mai dauke da tutar tsibirin Marshall kusa da gabar ruwan, inda ya fashewa da wuta.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Jama’a A Yankin Gulf Sun Bukaci Dakatar Da Hare Hare Daga Washington
Next Post: Kasar Afirka Ta Kudu Ta Gayyaci Sabon Jakadan Amurka

Karin Labarai Masu Alaka

EU Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Amurka Da Iran Afrika
Dakarun Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya Sun Rasa Rayukan Su Afrika
‘Yan Tawayen Kasar Kwango Ne Suka Kai Hari Filin Jirgin Saman Kisangani Labarai
Tashoshin Mai Basa Iya Loda Mai A Rasha Labarai
Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu Amurka
Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi Labarai
  • Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu Afrika
  • Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da Kwango Kimiya
  • Sanata Goje: Sakamakon Zaben Daga Abuja Zai Fito Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 30 A Jihar Neja Najeriya
  • Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka Sace Labarai
  • Tattalin Arzikin Kasar Congo Ya Bunkasa Labarai
  • An Bukaci Mabiya Addinin Kirista Da Suyi Koyi Da Rayuwar Yesu Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.