Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

An Kashe Sojojin Bangladesh A Kasar Sudan
Published: December 14, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojojin kasar Bangladesh ta ce an kashe sojojinta su akalla 6 masu aikin kiyaye zaman lafiya, kuma aka raunata wasu guda 8 a harin da aka kai kan wani sansanin ‘yan kiyaye zaman lafiya na MDD a Abyei a kasar Sudan.

A cikin wata sanarwar da ta bada, rundunar ta ce har yanzu ana ci gaba da gwabza fada da ‘yan ta’adda a wurin, kuma hukumomi suna kokarin neman yadda zasu kula da wadanda suka ji rauni ko kwashe su daga wurin.

Bangladesh tana daya daga cikin kasashen da suka fi bayar da gudumawar sojoji ga ayyukan kiyaye zaman lafiya na MDD a fadin duniya, kuma an jima da girka sojojinta a garin na Abyei dake wani yankin da ake takaddamar mallakarsa a tsakanin Sudan da Sudan ta Kudu.

Tsaro

Post navigation

Previous Post: Amurka Na Zargi Kasar Rwanda Da Kokarin Saba Yarjejeniyar Zaman Lafiya
Next Post: Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnati A Kasar Tunisiya

Karin Labarai Masu Alaka

Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai Afrika
Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi Tsaro
Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A Iraq Afrika
Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa Afrika
Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin Maiduguri Afrika
Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jirgin Sojin Saman Najeriya Yayi Hatsari a Jihar Neja Labarai
  • Sojin Ukraine Sun Janye Daga Gabashin Kasar Amurka
  • Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran Afrika
  • Bassirou: Tawagar Senegal Zasu Samu Kyautar Kudi Da Filaye Sakamakon Nasarar Da sukayi AFCON 2025 Wasanni
  • Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu Sauran Duniya
  • Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya Najeriya
  • Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.