Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar Iran
Published: March 14, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trumo, jiya jumma’a, yace Amurka ta kai hari kan duk wani muradun soja a wani tsibirin kasar Iran da ake kira Kharg, wadda babban wurin jigilar kayayyaki zuwa ketare.

“Saboda dottaku, naki na lalata illahirin kayan ayyukan mai dake tsibirin,” Mr. Trump ya rubuta a shafinsa na Truth Social.

Amma idan Iran, ko wani ko wata kasa daban ta dauki mataki na katsalandan ga zirga zirgan jirage a mashigin ruwa na Hormuz, zan sake shawara.”

Sai dai kuma, mun sami labarin cewa, wani hari da Iran ta kai a wani sansanin jiragen sama na soja da ake kira Yerima Sultan dake Saudiyya ya lalata jiragen sama masu karawa jirage mai a sararin sama na Amurka guda biyar, kamar yadda jaridar Wall Street ta wallafa ranar Jumma’a, jaridar ta ambaci majiyoyi guda biyu dangane da wannan labari.

Jiragen da suka lalace sakamakon wani hari da makami mai linzami da Iran ta kai a cikin kwanakin nan, bai lalata su baki daya ba ana nan ana gyara su, kamar yadda Jaridar ta fada, kuma ta kara da cewa babu wanda ya mutu sakamakon harin.

Haka ma a Iraqi, an kaiwa wani jirgin ruwa na dakon mai na Amurka hari ranar laraba a gabar ruwan Iraqi, inda kananan jiragen ruwa da aka dankarawa nakiyoyi suka afkawa jirgin ruwa, nan da nan jirgin ruwa ya kama da wuta, ya zamanto ma’aikatan jirgin basu da isashen lokaci na tserewa, kamar yadda binciken farko da mai jirgin ruwa ya fada.

Jirgin mai suna SafeSea Vishnu mai cibiya a jihar New Jersey na Amurka, masu jirgin a cikin sanarwa da suka bayar suka ce “An kitsa kai harin ne da gangan,” masu jirgin suka fada bayan da suka zanta da ma’aikatan jirgin wadanda suka tsira.

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: MDD: Fiye Da Farar Hula Metan 200 Suka Mutu A Sudan
Next Post: Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa

Karin Labarai Masu Alaka

Kasar Togo Ta Kori Paul Henri Damiba Zuwa Kasar Sa Ta Haihuwa Afrika
Nan Gaba Kadan Kwallon Badminton Zata Samu Karbuwa Kamar Kwallon Kafa A Duniya Labarai
‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi Afrika
Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama Amurka
Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Zata Tabbatar Da Tsagaita Wuta A Kwango Afrika
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Farashin Danyen Mai Ya Farfado Fiye Da Kashi Daya Sauran Duniya
  • Mayakan M23 Sun Tsagaita Wuta A Gabashin Kwango Labarai
  • ‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano Afrika
  • ADC Ta Sha Damarar Gwabzawa Da APC A Zaben 2027 Shirye-Shirye
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Laraba 11.19.2025 Rediyo
  • Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon Mai Amurka
  • Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin Yunwa Amurka
  • Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da Somaliya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.