Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika

MDD: Fiye Da Farar Hula Metan 200 Suka Mutu A Sudan
Published: March 14, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar likitoci ta kasa da kasa “Nagari Na Kowa,” da ake kira Doctors Without Borders mai cibiya a Faransa, ta fada ranar Jumma’a cewa, tayi jinyar mutane 20 sakamakon raunuka da suka samu da ya biyo bayan wani hari da aka kai da jirgin yaki da bashi da matuki, wadda ya tada gobara a wani depon mai a yammacin Sudan, wadda ya halaka mutane 11.

Harin da aka kai kan wata kasuwa da ake kira Adikong kusa da kan iyakar Sudan da Cadi a gabashin kasar, shine hari da jirgi maras matuki mafi muni a yankin a kasa da wata daya, inji kungiyar likitocin na gari na kowa, ko Doctors without Border da turancin sarauniyar Ingila, akalla mutane 11 suka kone kurmus har lahira inji Kungiyar a harin da aka kai a ranar Alhamis. Kungiyar tace a cikin mutane 23 da suka jikkata aka kai su wurinta neman jinya a Adre a Cadi har da yara bakwai.

Babban kwamishinan kare hakkin Bil’Adama na MDD Volker Turk, ya fada ranar Alhamis cewa, ofishinsa ya sami rahotannin cewa fiye da farar hula metan 200 ne suka mutu sakamakon hare haren da aka kai da jirgi da basu da matuka a Sudan. Duka sassan da suke gaba da juna a yakin, suna amfani da wadannan jirage wajen kai hare hare a yakin kasar da aka fara tun a cikin watan Afrilun 2023.

A Afirka ta kudu kuma, gwamnatin kasar ta tura sojoji samada dubu biyu domin yaki da miyagun ayyuka kasar.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Jami’ai A Afirka Sunce Tashin Farashin Mai Kalubale Ne Ga Tattalin Arziki
Next Post: Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar Iran

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka Afrika
Bincike Yanuna Kasashen Afirka Suna Cikin Mafiya Cin Bashi A Duniya Afrika
Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A Afirka Afrika
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin Doka Afrika
Kasar Habasha Ta Cimma Matsaya Da Masu Binta Bashi Afrika
Hukumar Zabe A Najeriya Ta Cigaba Da Rijistar Katin Zabe Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
  • Shugaba Tinubu Ya Shiga Takara Wa’adi Na Biyu Afrika
  • Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar Afrika
  • Magoya Bayan Obi Sun Yi Tutsu Gabanin Zaben 2027 Siyasa
  • Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Afrika
  • Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar Amurka
  • Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba Afrika
  • Jami’an Shiga Da Fice A Afirka Ta Kudu Sun Tafka Badakalar Kudade Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.