Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sana’o’i

Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma
Published: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma
Published: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta NomaPublished: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da wasu sabbin taraktocin noma guda 2,000 domin bunkasa aikin noma na zamani a fadin kasar tare da nufin noma sama da hekta miliyan 1.5 a duk shekara. Ministan Noma da Samar da Abinci, Abubakar Kyari, ne ya bayyana hakan yayin bikin kaddamar da shirin a ranar Litinin a Abuja, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Kasar Saudiya Zatayi Gwajin Noman Dabino A Kano
Published: February 15, 2026 at 1:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Saudiya Zatayi Gwajin Noman Dabino A Kano
Published: February 15, 2026 at 1:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Saudiya Zatayi Gwajin Noman Dabino A KanoPublished: February 15, 2026 at 1:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar Muhalli ta Tarayyar Najeriya ta zaɓi jihar Kano domin aiwatar da shirin gwajin Bunƙasa Dabino da King Salman Humanitarian Aid and Relief Centre (KSrelief) ta gabatar. Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi na jihar Kano, Dakta Dahir M. Hashim, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a Kano bayan karɓar baƙuncin…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Saudiya Zatayi Gwajin Noman Dabino A Kano” »

Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA
Published: December 16, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Posted on December 16, 2025December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA
Published: December 16, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025
Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRAPublished: December 16, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Attajirin dan kasuwa kuma Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Dakta Aliko Dangote, ya kai ƙara gaban Hukumar ICPC yana neman a binciki Manajan Darakta Hukumar sanya ido kan hada-hadar Albarkatun Man fetur (NMDPRA), Farouk Ahmed, bisa zargin cin hanci da rashawa da rayuwa sama da ƙarfin albashin ma’aikacin gwamnati. Dangote ya yi zargin cewa Ahmed ya…

Ci Gaba Da Karatu “Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA” »

Najeriya, Sana'o'i

Posts pagination

Previous 1 … 7 8

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya Amurka
  • Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan Majalisa Afrika
  • Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya Afrika
  • Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba Trump Afrika
  • Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Hukumar ‘Yan Sanda Tayi Yarjejeniya Da ‘Yan Takara A Gombe Afrika
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe Afrika
  • Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.