Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan Majalisa
Published: March 4, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Talata wata kotu a kasar Tunisa ta daure wani babban dan kasuwa da yafi kowa kudi a kasar, Marouan Mabrouk, sakamokon kama shi da laifin aikata almundahana, sannan kuma ta aike da tsohon firayim minista da wasu ‘yan majalisa na da, da dama sakamakon yadda suka tafiyar da tuhumar.

Mabrouk, wanda siriki ne ga tsohon shugaban kasar Tunisia Zine al Abine Ben Ali, wanda aka hambarar a shekarar 2011, na tsare a gidan kaso tun karshen shekarar 2023.

Shi kuma Yusuf Chahed, tsohon prime minista daga shekarar 2016 zuwa 2020, yana Amurka, an kuma gabatar da hukuncin sa ba tare da yana nan ba. Chahed ya musanta aikata wani laifi, inda yace bita da kulli ne na siyasa.

Ana tuhumar Mabrouk da halatta kudaden haramun, sata daga kamfanonin gwamnati, da kuma samun taimako daga gwamnati da ya sabawa doka, yayin da shi kuma Chahed ake tuhumar gwamnatin sa da sakar kadarori da aka daskarar na Mabrouk.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Shugaban Kasar Najeriya Ya Nada Sabon Ministan Kudi
Next Post: Gwamnatin Jihar Neja Ta Soke Lasisin Mallakar Wasu Manyan Filaye A Jihar

Karin Labarai Masu Alaka

NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai Afrika
Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari Amurka
Yau Litinin Ake Cigaba Da Shari’ar Najib Zarak Labarai
Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON Labarai
Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki Labarai
Rundunar Sojin Iran Tace Harin Amurka Ya Kashe Musu Sama Da Mutane Dari Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin Tsaro Labarai
  • Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta Labarai
  • Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar Congo Afrika
  • Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2 Sauran Duniya
  • Fafaroma Leo Zai Ziyarci Kasashen Afirka Amurka
  • Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon Wasanni
  • Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Gombe Ya Ziyarci Pindiga Labarai
  • An Kama Wani Da Abubuwan Fashewa A Zamfara Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.