Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Allah Ya Yiwa Shahararren Dan Jarida Saleh Shehu Ashaka Rasuwa
Published: May 3, 2026 at 8:10 PM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Allah Ya Yiwa Shahararren Dan Jarida Saleh Shehu Ashaka Rasuwa

Allah ya yi wa daya daga shahararrun wakilan kafafen labaru na duniya a Najeriya Saleh Shehu Ashaka rasuwa bayan fama da jinya.

Saleh Ashaka wanda ya kara shahara a aikin jarida lokacin da ya yi aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka Voa a matsayin wakili daga Abuja, ya shafe shekaru ya na rubuce-rubuce kan yaki da cin hanci da rashawa da kafa gwamnatin adalci da a kan wallafa a jaridu ciki da Daily Trust.

Ashaka ya kasance cikin ‘yan jarida da wasu kafafe irin Aljazeera da CNN kan tuntuba kan muhimman labaru kuma ya na da tasiri a ayyukan da ya kan wallafa a dandalin X da Instagram.

Saleh Ashaka ya yi hulda da manyan ‘yan jarida irinsu Aliyu Mustapha Sokoto na Voa, Ibrahim Alfa Ahmed, Christine Amanpour da sauransu.

A Abuja ya yi aiki tare da Nasiru Adamu El-hikaya, Madina Dauda, Umar Farouk Musa da sauran wakilai.

An haifi Saleh Ashaka a Jos jihar Filato a 1983 a cikin iyalin attajiri Alhaji Shehu Ashaka daga Kano da kuma mahaifiyarsa Hajiya Hauwa Tafisu daga jihar Adamawa.

Matashi, mai hazaka da mutunta jama’a, ya kai ziyara wajen mahaifiyarsa da ta je jinya a Alkahira wato CAIRO na kasar Masar wacce ta je jinya, inda a nan shi ma jinyarsa ta tashi kuma bayan kimanin kwana 10 na zafin jiki, Allah ya karbi rayuwarsa.

‘Yan uwa da abokan aiki na cikin juyayi da taya juna ta’aziyyar rasuwar marigayin cikin yanayi na kaduwar zukata.

 

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna
Next Post: An Kaddamar Da Jigilar Maniyyata Aikin Hajji A Abuja

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Najeriya Ta Jadda Da Aniyar Rage Radadin Talauci Afrika
China Ta Dawo Da Harajin Magungunan Hana Haihuwa Labarai
Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A Bauchi Najeriya
Sarakunan Gombe Da Zazzau Sun Yi Kira Ga ‘Yan Najeriya Su Rungumi Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
Gwamnatin Tinubu Zata Gyara Hanyar Akwanga Zuwa Jos Labarai
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu Amurkawa Amurka
  • Kotun Amurka Tana Tuhumar Wani Dan Jarida Amurka
  • Gwamnatin Gombe Ta Raba Naira Miliyan 14 Ga Iyalen ‘Yan Jaridan Da Suka Rasu Najeriya
  • Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya Kasa Afrika
  • Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz Afrika
  • An Yanke Hukuncin Kisa Ga Hasina Tsohuwar Firaiy-Ministan Bangladash Labarai
  • Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da Kudade Labarai
  • An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.