Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata Afrika
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa Afrika
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno Amurka
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya Afrika

Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani
Published: February 11, 2026 at 6:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A wani rahoto da kamfanin dillancin labarai Reuters ya bayar, yace Ethiopia ko Habasha ta bude wani sansani cikin sirri inda ake horas da dubban dakarun wucin gadi na RSF a sudan, mataki da yake kara nuni da yadda yakin na Sudan ya kara janyo tsoma bakin manyan kasashe daga Afirka da kuma gabas ta tsakiya.

Sansanin shine kwakkwaran shaidar cewa Ethiopia tana da hanu a yakin basasar da akeyi a Sudan, mataki mai hadarin gaske saboda zai ci gaba da samarwa kungiyar ‘yan tawayen RSF sabbin dakaru a yayinda yaki yake kara tsanani a kudancin Sudan.

Majiyoyi daban daban har takwas, ciki harda manyan jami’an gwamnatin Habasha suka ce hadaddiyar daular larabawa ce ta dauki nauyin gina sansanin, kuma ta samarda sojoji da za su horasda dakarun na RSF da kuma sauran bukatu a sansanin, kamar yadda rubutattun bayanai daga jami’an Habasha da kuma ta kafofin difilomasiyya da kamfanin dilancin labarai na Reuters ya gani.

Reuters ba zai tantance kai tsaye rawar da hadaddiyar daular larabawa take takawa a aikin gina sansanin. Da ka tuntube ta kan wannan lamari, ma’aikatar harkokin wajen daular tace bata da hanu ta ko wani fuska a yakin basasar da take ci a Sudan ahalin yanzu.

Afrika, Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura
Next Post: Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine

Karin Labarai Masu Alaka

An Tura Rundunar Tsaron Sham Zuwa Kakarshin Ikon Kurdawa Labarai
An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha Afrika
Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar Labarai
Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa Labarai
GOSEMA Ta Horar Da Mambobin LEMCs A Jihar Gombe Afrika
Hukumar NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi A Edo Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Pakistan Zata Karbi Tattaunawar Rikicin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Isra’ila Ta Cire Sunayen Wasu Mutane Biyu Cikin Wadanda Take Fako Afrika
  • Majalisar Kwararrun Iran Ta Sanar Da Sabon Shugaban Addini Afrika
  • Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC Labarai
  • Farashin Danyen Mai Ya Farfado Fiye Da Kashi Daya Sauran Duniya
  • Afirka Ta Kudu Ta Bukaci Jakadan Israela Ya Fice Daga Kasar Afrika
  • An Garkame Dan Majalisa Watannin Takwas A Kasar Tunisiya Afrika
  • Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.