Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Kungiyoyi Sunyi Hasashen Jinkiri A Bunkasar Tattalin Arzikin Kashen Afirka
Published: April 2, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026

Wani rahoto daga hukumomi biyu na Majalisar Dinkin Duniya, Kungiyar Tarayyar Afirka da Bankin Raya Tattalin Arzikin Afirka (ADB) suka saki a ranar Alhamis, yace ci gaban tattalin arzikin kasashen Afrika zai fuskanci jinkiri sosai a wannan shekarar idan aka ci gaba da yakin Gabas ta tsakiya, tare da kawo hargitsi a cinikayya na lokaci mai tsawo, da samar da makamashi da taki a duk fadin nahiyar.

Rahoton yace kasashen Afirka zasu iya yin asarar kashi 0.2 cikin 100 na tattalin arzikin su a shekarar 2026 idan yakin ya zarce wata 6.

Rahoton bai yi bayani kan yadda abun zai shafi hauhawar farashi ba, amma yayi gargadin cewa yakin nan da nan zai iya haddasa rikicin tsadar rayuwa ta hanyar karuwar farashin mai da abinci. Yace wasu kasashen Afirka zasu fi fuskantar rashin isasshen takin zamani, bisa ga hauhawar farashin mai.

Afrika, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar
Next Post: Wasu Mutane 15 Sun Rasa Rayukan Su A Gabashin Kwango

Karin Labarai Masu Alaka

Paparoma Leo: Zai Kai Ziyara Ƙasar Angola Labarai
Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta Afrika
Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa A Gombe Afrika
Jiragen Saman Yakin Najeriya Suka Gurgunta Yunkurin Juyin Mulki A Benin Afrika
Netanyahu Yana Neman Shawarwari Daga Hukumomin Lebanon Labarai
Anyi Rashin Mutane Da Yawa Yayinda Bom Ya Fashe Ana Sallar Magariba Maiduguri Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da Kwango Kimiya
  • Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya Afrika
  • Masu Hakar Ma’adanai 37 Sun Mutu A Jihar Filato Bidiyo
  • Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi Afrika
  • Najeriya Ta Bawa Dan Takarar Guinea-Bissau Mafaka Afrika
  • Guguwa Mai Karfi Ta Raunata Dubban Mutane A Madagascar Labarai
  • Gombe: ‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Ƙungiyar Masu Fashi Da Damfara Ta Yanar Gizo Afrika
  • Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.