Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar
Published: April 2, 2026 at 7:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya sauke atoni janar ta kasa Pam Bondi daga mukamin ta ranar Alhamis, a cewar wani jami’in fadar White House, biyo bayan tarin takaici ga yadda take gudanar da aikin ta, ciki har da yadda ta tafiyar da bincike kan takardun da suka shafi Jeffrey Espien.

Baya ga haka kuma, Trump na takaicin cewa Bondi bata da azama wajen gurfanar da makiyan sa da masu sukan sa, wadanda yake so su fuskanci tuhumar aikata laifuka.

A wata wallafa a shafin sada zumunta, Trump ya yabawa Bondi, inda ya kira ta da babbar mai kishin kasa, kuma amintacciyar abokiya, kuma yace zata koma aiki a bangaren ma’aikata mai zaman kan ta. Trump yace mataimakin atoni janar din Todd Blanche, wanda a da lauyan sa ne, zai maye gurbin Bondi na rikon kwarya.

Amurka, Labarai, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Shugaba Trump Yace Babu Maganar Kawo Karshen Yakin Amurka Da Iran
Next Post: Kungiyoyi Sunyi Hasashen Jinkiri A Bunkasar Tattalin Arzikin Kashen Afirka

Karin Labarai Masu Alaka

Ko Meye Gaskiyar Rade-Radin Zanga-Zanga A Jos Dake Jihar Filato Labarai
Tinubu Zai Gabatar Da Jawabi ga Shugabannin Duniya A Taron UNGA Afrika
Ana Cigaba Da Samun Hare Hare Da Jiragen Marasa Matuki A Sudan Labarai
Sojojin Amurka Sunfara Isowa Gabas Ta Tsakiya Amurka
Kenya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kasar Rasha Afrika
Iran Ta Karyata Tattaunawa Da Washington Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Iran Ta Kama Wasu ‘Yan Leken Asiri Afrika
  • Kasar India Ta Sayi Iskar Gas Daga Iran Labarai
  • Wasu Mutane 15 Sun Rasa Rayukan Su A Gabashin Kwango Afrika
  • Hawan Sallah A Jihar Katsina Afrika
  • Shirin Dare 26.11.2025 Rediyo
  • Hukumar ICPC Ta Kwato Makudan Kudade Rediyo
  • Ba Shakka Najeriya Zata Iya Shiga Gasar Harbi Ta Duniya Wasanni
  • Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Zata Binciki Kasar Iran Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.