Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga
Published: April 11, 2026 at 11:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai ya doshi dala dari kan ko wace gangar mai, saboda fargabar za’a fuskanci kassarawar mai daga Saudiyya, da kuma karancin mai da zai bi ta mashigin ruwa na Hormuz, duk da haka farashin man zai fadi sosai a farashinsa a mako mako, zuwa farashi da aka yi cikinsa cikin watan Yuni, ganin da alamun tsagaita wutar da aka cimma yana aiki.

Farashin mai mai darajar Brent ya tashi centi 40 na kudin Amurka, ya tsaya kan dala 96.32 kan ko wace gangar mai, yayinda mai da ake kira West Texas ya tashi da centi 84 ya tsaya kan dala 98.71 akan ko wace ganga.

Duka darajojin man biyu sun fadi da kashi 12 cikin dari a makon nan, bayanda Amurka da Iran suka amince ranar talata na tsagaita wuta na tsawon mako biyu, wadda Pakistan ta shiga tsakani aka kulla.

Duk da haka ana ci gaba da fada, kuma har yanzu ana ci gaba da takaita zirga zirgar jiragen ruwa masu dakon mai da suke bi ta mashigin ruwa na Hormuz, wadda ya sanya farashi mai kusa da dala dari kan ko wace ganga, lamari da ya sa mai yayi tsada a gidajen mai.

Wata babbar tawagar Iran a shawarwari da zata yi da Amurka ta sauka a birnin Islamabad.

Farashin mai ya ragu da kashi 12 cikin dari a makon nan, duk da cewa har yanzu zirga zirga bata mike a mashigin ruwan Hormuz ba.

Anyi bikin fara aikin hakar mai na hadin guiwa tsakanin Mugadishu da Turkiyya.

Afrika, Amurka, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye
Next Post: Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari Afrika
Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da Kwango Kimiya
Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba Labarai
Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin Nelfund Afrika
GOSEMA Ta Horar Da Mambobin LEMCs A Jihar Gombe Afrika
Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar Birai Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Kai Shugaban Kasar Venezuela Kotu Amurka
  • Ba Shakka Najeriya Zata Iya Shiga Gasar Harbi Ta Duniya Wasanni
  • An Kai Hari Kan Masu Hakar Ma’adanai A Kasar Mali Tsaro
  • Kasar Jamus Ta Haramtawa Yara Kasa Da Shekaru 14 Hawa Dandalin Sada Zumunta Labarai
  • Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci Afrika
  • An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar Uganda Tsaro
  • Shugaban Kasar Ghana Ya Soki Manufofin Gwamnatin Amurka Afrika
  • Amurka Ta Girke Jirage Marasa Matuki Tare Da Sojoji A Najeriya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.