Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna
Published: March 31, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026

Ministan Sufuri, Sanata Saidu Ahmed Alkali, ya mika takardar murabus dinsa a hukumance ga Fadar Shugaban Kasa.

Sanarwar Umar Alkali Jibril Mataimaki na Musamman kan Kafofin Yada Labarai ga Ministan ta bayyana cewa, wannan mataki ya biyo bayan umarnin Shugaban Kasa ne da ya bukaci dukkan masu rike da mukaman siyasa masu sha’awar tsayawa takara a zabe mai zuwa da su sauka daga mukamansu.

Ministan ya yi murabus ne domin ya tsaya takarar gwamna a jihar Gombe a zabuka masu zuwa. A cikin takardar tasa, ya bayyana godiyarsa ga Shugaban Kasa bisa damar da aka ba shi na yin hidima, inda ya bayyana gagarumar nasarar da aka samu a fannin sufuri a lokacin jagorancinsa.

Shugaban Kasa ya amince da murabus din nasa, sannan ya gode wa Ministan bisa jajircewarsa wajen yi wa kasa hidima.

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi
Next Post: Za’a Ninka Shekarun Kurkuku Ga Masu Aikata Luwadi A Senegal

Karin Labarai Masu Alaka

‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini Afrika
Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa Afrika
‘Yan Bindiga A Mali Sun Kashe Direbobin Manyan Motoci Afrika
Karamar Sallah: Hukumar Kashe Gobara A Gombe Ta Kuduri Aniyar Kare Al’umma Afrika
An Tsinto Gawarwakin ‘Yan gudun Hijira A Bakin Tekun Comoros Labarai
Tsohuwar Ministan Albarkatun Mai Ta Bayyana A Kotu Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El Rufai Afrika
  • PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban Kasa Afrika
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa Afrika
  • Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan Afrika
  • Kasar Saudiya Zata Cika Azumi Talatin Kimiya
  • Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan Sojoji Amurka
  • Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.