Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Ministocin Kasar Asia Zasu Gudanar Da Taro A Kasar Malaysia
Published: December 22, 2025 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministocin harkokin wajen Kungiyar Kasashen yankin Kudu Maso Gabashin Asiya, zasu gana yau litinin a kasar Malaysia, da zummar kawo karshen yakin bakin iyakar da ya kashe mutane akalla 40 tare da raba mutane fiye da rabin miliyan da gidajensu cikin wannan wata a tsakanin Thailand da Cambodia.

Ministocin zasu yi kokarin farfado da shirin tsagaita wutar da aka yi aiki da shi na dan kankanin lokaci, wanda Malaysia mai rike da kujerar shugabancin kungiyar da kuma shugaba Donald Trump na Amurka suka kulla a tsakanin kasashen biyu.

Kasashen Thailand da Cambodia, wadanda su ma membobin wannan kungiya ne da ake kira ASEAN a takaice, zasu halarci taron na yau a kuala Lumpur, wannan zai zamo ido hudu na farko da jami’an kasashen biyu zasu yi da juna tun sake barkewar fada a ranar 8 ga watan nan na Disamba.

A bayan wannan yunkuri da kasashen yankin ke yi, Amurka da kasar China su ma kowacce tana nata kokarin na ganin an samu zaman lafiya a bakin iyakar kasashen biyu, amma har yanzu babu wata alama ta wanzuwar zaman lafiya.

Tsaro

Post navigation

Previous Post: Yau Litinin Ake Cigaba Da Shari’ar Najib Zarak
Next Post: Najeriya Tayi Asarar Kusan Naira Triliyan 1 Sakamakon Harajin Trump

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro Tsaro
Kasashen Yankin Gulf Sun Bukaci Amurka Takawo Karshen Iran Afrika
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya Afrika
Wasu Mayakan ‘Yan Tawaye Sunkai Hari Filin Jirgin Saman Kasar Kwango Labarai
Ma’aikatar Tsaron Amurka Zata Kara Samar Da Makamai Amurka
Isra’ila Ta Cire Sunayen Wasu Mutane Biyu Cikin Wadanda Take Fako Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Mutum Mafi Tsufa A Saudiyya Ya Rasu Yana Da Shekaru 142 Labarai
  • Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai Afrika
  • Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Kasafin Kudi Mai Sauya Fasali Da Karfafa Rayuwar Al’umma Labarai
  • Sakon Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu A Ranar Dimokraɗiyya Ta 2026 Afrika
  • Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka Afrika
  • Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon Mai Amurka
  • Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025 Wasanni
  • Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.