Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sana’o’i

Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe
Published: June 20, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe
Published: June 20, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A GombePublished: June 20, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar ‘yan uwa Musulmi Almajiran Sayyid Ibrahim Yaqub El-Zakzaky (H) a jihar Gombe sun shiga rana ta uku na gudanar da zaman makokin Ashura, domin tunawa da shahadar Imam Hussain (AS) da iyalan gidan Manzon Allah (SAW) a filin Karbala, lamarin da ya faru a shekara ta 61 bayan hijira. A ranar ta uku, an…

Ci Gaba Da Karatu “Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya

Masu Luwadi Na Fuskantar Tara Da Daurin Shekaru 20 A Nijar
Published: June 12, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masu Luwadi Na Fuskantar Tara Da Daurin Shekaru 20 A Nijar
Published: June 12, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masu Luwadi Na Fuskantar Tara Da Daurin Shekaru 20 A NijarPublished: June 12, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta kafa sabuwar doka da ta haramta luwadi, madigo da kuma duk wata alaƙa ta aure tsakanin masu jinsi guda, tare da tanadar hukunci mai tsauri ga duk wanda aka samu da laifin karya dokar. Dokar, wadda shugaban ƙasar, Janar Abdourahamane Tiani, ya sanya wa hannu, ta tanadi tarar kuɗi har zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Masu Luwadi Na Fuskantar Tara Da Daurin Shekaru 20 A Nijar” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

’Yar Kasuwa Ta Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Hari Da Saurayinta Ya Kai Mata
Published: June 11, 2026 at 9:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ’Yar Kasuwa Ta Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Hari Da Saurayinta Ya Kai Mata
Published: June 11, 2026 at 9:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
’Yar Kasuwa Ta Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Hari Da Saurayinta Ya Kai MataPublished: June 11, 2026 at 9:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata ’yar kasuwa a jihar Gombe ta tsallake rijiya da baya bayan wani hari da ake zargin saurayinta ya kai mata da guduma a cikin gidanta da ke unguwar Pantami a birnin Gombe. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 2:00 na dare, lokacin da wanda ake zargin, Musa Adamu mai…

Ci Gaba Da Karatu “’Yar Kasuwa Ta Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Hari Da Saurayinta Ya Kai Mata” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Tsaro

JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta Duniya
Published: June 5, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta Duniya
Published: June 5, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta DuniyaPublished: June 5, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Jewel Environmental Initiative (JEI) tare da haɗin gwiwar Jami’ar Jihar Gombe (GSU), shirin ACReSAL da Hukumar Kare Muhalli ta Jihar Gombe (GOSEPA), sun gudanar da aikin shuka itatuwa a wasu wurare a jihar Gombe domin bikin Ranar Muhalli ta Duniya ta shekarar 2026. An gudanar da aikin ne a Makarantar Firamare ta Liman Model…

Ci Gaba Da Karatu “JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta Duniya” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Shirye-Shirye

Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari
Published: May 17, 2026 at 7:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari
Published: May 17, 2026 at 7:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba JariPublished: May 17, 2026 at 7:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Ta Dala Miliyan 428 A Abuja Gwamnatocin ƙasashen Najeriya da Jamus sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar haɗin gwiwa ta bunkasa tattalin arziki da zuba jari ta miliyoyin daloli, da nufin ciyar da muhimman sassa gaba a fadin kasar. Yarjejeniyar, wadda aka ƙiyasta ƙimarta a kan dalar…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Masu Zuba Jari A Birnin Paris
Published: May 5, 2026 at 8:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Gana Da Masu Zuba Jari A Birnin Paris
Published: May 5, 2026 at 8:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Masu Zuba Jari A Birnin ParisPublished: May 5, 2026 at 8:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana da manyan masu zuba jari na duniya a birnin Paris na ƙasar Faransa, inda ya jaddada aniyar gwamnatin sa na tabbatar da gaskiya, adalci, da kuma kiyaye ka’idojin kashe kuɗi. Shugaban ya kuma bayyana dalilan da suka sa aka aiwatar da garambawul ga tattalin arziki cikin gaggawa. A yayin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Gana Da Masu Zuba Jari A Birnin Paris” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

CNG Ta Farfado Da Jarin Masu Adaidaita Sahu A Kaduna
Published: May 5, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on CNG Ta Farfado Da Jarin Masu Adaidaita Sahu A Kaduna
Published: May 5, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
CNG Ta Farfado Da Jarin Masu Adaidaita Sahu A KadunaPublished: May 5, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A halin yanzu, direbobin baburan adaidaita sahu (keke Napep) a birnin Kaduna sun fara numfasawa biyo bayan rungumar amfani da iskar gas (CNG) wanda ya rage musu radadin tsadar man fetur tare da dawo musu da ribar da suka dade suna nema suka rasa. Binciken da Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya (NAN) ya gudanar ya…

Ci Gaba Da Karatu “CNG Ta Farfado Da Jarin Masu Adaidaita Sahu A Kaduna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan Najeriya
Published: April 22, 2026 at 8:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan Najeriya
Published: April 22, 2026 at 8:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan NajeriyaPublished: April 22, 2026 at 8:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da fitar da kudi naira biliyan 17 domin gudanar da wani babban shiri na samar da ci gaba a matakin mazabu (Wards) da ke faɗin ƙasar nan. ​Wannan tallafi, wanda aka yi wa laƙabi da “Community-Based National Social Action Fund”, an kafa shi ne domin taba rayuwar talakawa kai-tsaye…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i, Siyasa

Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A Dadinkowa
Published: April 19, 2026 at 1:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A Dadinkowa
Published: April 19, 2026 at 1:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A DadinkowaPublished: April 19, 2026 at 1:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Raya Kogin Benue ta sanar da wani shiri na musamman domin inganta ayyukan noma ga manoma a yankin Dam ɗin Daɗinkowa da ke jihar Gombe a Najeriya Manajan Daraktan Hukumar, Dr. Mahmud Sanusi Muhammad, ne ya bayyana wannan shiri ne a yayin ƙaddamar da rabon takin zamani mai rangwame, wanda aka tsara domin ƙara…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A Dadinkowa” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Shugaban Amurka Yace Zasu Kakabawa Mashigar Hormuz Takunkumi
Published: April 13, 2026 at 4:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Yace Zasu Kakabawa Mashigar Hormuz Takunkumi
Published: April 13, 2026 at 4:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Yace Zasu Kakabawa Mashigar Hormuz TakunkumiPublished: April 13, 2026 at 4:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce a jiya Lahadi rundunar ruwan Amurka za ta fara kakabawa mashigar ruwa ta Hormuz takunkumi, lamarin da ke ƙara tsananta rikicin bayan tattaunawa mai tsawo da Iran ta kasa haifar da yarjejeniya don kawo ƙarshen yaƙin, tare da jefa yarjejeniyar tsagaita wuta ta makonni biyu cikin haɗari. Rundunar Tsakiyar…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Yace Zasu Kakabawa Mashigar Hormuz Takunkumi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sana'o'i, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 3 4 5 … 8 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • ‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida Amurka
  • Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da Kaduna Afrika
  • An Gargadi Kasar Canada Game Da Tura Sojoji Lebanon Afrika
  • Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto Najeriya
  • Amurka Ta Bada Tabbacin Baiwa Ukraine Tsaron Na Shekaru 15 Amurka
  • Wani Jirgin Kasa Yayi Hatsari A Kudancin Spain Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man Jirage Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.