Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Ukraine Zata Sayi Iskar Gas Daga Mozambique
Published: March 24, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ukraine ta nuna sha’awar sayen iskar Gas daga kasar Mozambique, kamar yadda shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya fada ranar Litinin, ganin fadi tashin da Kyivi ke yi na samun wadataccen makamashin, sakamakon hare haren da Rasha take kaiwa cibiyoyinta na samar da iskar gas din a cikin kasar.

Kamin fara wannan yakin, Ukraine tana wadata kanta da iskar gas din daga cikin gida, amma sakamakon hare haren kasar ta rasa rabin abunda ta saba samarwa kanta inji gwamnan babban bankin kasar Andrey Phynsi.

Da yake magana a dandalin sada zumunta na Telegraph, bayan da ya gana da shugaban kasar Mozambique Daniel Chapo, shugaba Zelensky yace Kyiv zata iya taimaki kasar dake kudacin Afirka ta fuskar tsaro, ganin yadda take fama da ‘yan bindiga masu ikirarin wai su ‘yan jihadi ne.

Afrika, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa
Next Post: Tsofin Ma’aikatan Gwamnati Sunyi Zanga Zanga A Jihar Neja

Karin Labarai Masu Alaka

Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya Afrika
Sanyin Hunturu Yayi Ajalin ‘Yan Cirani A Morocco Afrika
Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar Birai Afrika
Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa Afrika
Makiyaya Sun Shiga Matsala Sakamakon Fari A Kasar Kenya Afrika
Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar Da Aikin Wutan Lantarki A Jami’ar Bayero Afrika
  • Afirka Ta Kudu Ta Kubutar Da ‘Yan Kasar Da Suke Taya Sojojin Rasha Yaki Afrika
  • Farashin Danyen Mai A Amurka Ya Tashi Afrika
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata Labarai
  • Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha Amurka
  • Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan Labarai
  • Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi Labarai
  • Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar Kalubale Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.