Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika

Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan Jarida
Published: January 24, 2026 at 5:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 24, 2026

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta tsare wakilin sashen Hausa na gidan rediyon Deutsche Welle (DW), Gazali Abdou Tasawa, inda aka kai shi gidan kaso.

Rahotanni sun bayyana cewa matakin ya biyo bayan amsa kiran da ofishin mai gabatar da ƙara na babbar kotun birnin Yamai ya yi masa a ranar Juma’a, domin ya yi bayani kan wani rahoton bidiyo da ya wallafa.

Wannan lamari na faruwa ne a daidai lokacin da ‘yan jarida a Nijar ke fuskantar matsin lamba daga mahukuntan mulkin soja, musamman idan aka zarge su da wallafa rahotannin da ba su yi wa gwamnati daɗi ba.

A halin yanzu, akwai wasu ‘yan jarida ‘yan ƙasar Nijar da suka tsere zuwa ƙasashen waje domin tsira da rayukansu, yayin da wasu kuma ke ci gaba da zama a tsare a gidajen kaso a cikin ƙasar.

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Post navigation

Previous Post: An Yiwa Dokokin Kare Hakkin Yara Rikon Sakainar Kashi
Next Post: Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP

Karin Labarai Masu Alaka

Majalisar Dokokin Kamaru Ta Amince Da Wasu Sauye Sauye Afrika
An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato Afrika
Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Kawo Cikas Ga Cinikin Nama A Kenya Afrika
An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A Gombe Afrika
Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Da Kuri’u Miliyan 11 Afrika
An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da Nijar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya Afrika
  • Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Gabatar Da Gwajin Makami Mai Linzami Afrika
  • Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa Afrika
  • IBB: Ba Shakka Abiola Ya Lashe Zaben Yuni 12 Rediyo
  • Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa Saudiya Afrika
  • Sabuwar Dama Ga Masu Zaɓe: INEC Ta Tsawaita CVR Zuwa Ƙarshen Yuli Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.