Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Dillalan Mai Suna Fuskantar Karancin Mai Sakamakon Yakin Amurka Da Iran
Published: March 25, 2026 at 4:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kungiyar dillalan mai a Kenya ya gayawa kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa daruruwan dillalan mai suna fuskantar karancin mai sakamakon yakin hadin guiwar Amurka da Isra’ila kan Iran, ya kara da cewa kamar kashi 20 cikin dari na dillalai ne suke Fuskantar matsalar, bayan da hukumar kayyade farashin mai ta tsaida farashi duk da cewa farashin ya tashi a fadin duniya.

Babu mamaki idan dillalan mai suka fara boye mai, saboda tsammanin farashinsa zai tashi cikin watan gobe, inji Martin Chomba, shugaban kungiyar dilalan mai masu zaman kansu a Kenya.

Kasashen Afirka suna daga cikin wadanda wannnan matsalar yakin tafi shafa ta fuska biyu, daga na karancin mai da kuma tashin farashi, Sakamakon kasa jigilar mai a mashigin ruwan Hormuz, inda ta nan ne kashi 20 cikin dari na mai da iskar gas da duniya take amfani dashi suke bi.

Afrika, Amurka, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Isra’ila Zata Mamaye Lebanon
Next Post: Shugaban Kasar Ghana Ya Soki Manufofin Gwamnatin Amurka

Karin Labarai Masu Alaka

INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi Labarai
Jami’ai A Mexico Sun Tabbatar Da Kashe Shugaban Masu Shan Ƙwaya Nemesio Oseguera Labarai
Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar Amurka
Shugaba Trump Ya Yabawa Iran Bisa Bude Mashigar Hormuz Amurka
Makiyaya Sun Shiga Matsala Sakamakon Fari A Kasar Kenya Afrika
Gwamnatin Tarayya Ta Cire Sharadin Rubuta UTME Ga Masu Neman Shiga Kwalejojin Ilimi Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Madrid, Arsenal Da Chelsea Sun Fara Zaurancen Dan-Wasa Kenan Yildiz Wasanni
  • Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington Amurka
  • ‘Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Karyata Kona Gidan Nafiu Bala Afrika
  • Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida Kiwon Lafiya
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Najeriya
  • Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON Labarai
  • Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.