Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar Minista
Published: January 23, 2026 at 1:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban mulkin soja a Mali, ya kirkiro mukami daidai da minista, don kula da harkokin hakar ma’adinai a kasar, mataki da zata baiwa shugaban mulkin sojan damar kara sa ido kan harkoki da suka shafi wannan bangare, ya kuma nada wani dan kasar wadda a baya ma’aiakcin babban kamfanin hakar ma’adinai daga kasar Canada ya rike wannan mukami.

Takardun gwamnati sun nuna cewa mai rike wannan sabon mukami, yana da ikon sa ido ganin an aiwatar da manufofin gwamnati game da hakar ma’adinai, tabbatar da ana mutunta sharuddan, da sake nazarin rahotanni da masu hakar ma’adinai suke bayarwa, wadda a ada duka wannan yana karkashin ma’aikatar kula da harkokin ma’adinai ne.

Kamar yadda bayanai suka nuna, jami’in wanda kwararre ne ta kimiyyar albakatun kasa, a bara ne ya sauya sheka, daga zama wakilin kamfanin hakar ma’adinai na kasar Canada, zuwa bangaren gwamnati lokacin da gwamnatin take rikici kan iko da wurin haka’ar zinari mafi girma a kasar da kamfanin na Canada yake rike da shi.

Duk kokarin jin ta bakin jami’in Hillaire Bebian Diarra, wanda shine jam’in da shugaban Mali ya nada kan wannan sabon mukami ya ci tura.

Afrika, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Shugabannin Kasashen Afirka Ta Tsakiya Sun Kamallah Taron Koli
Next Post: Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A Sudan

Karin Labarai Masu Alaka

Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai Afrika
Shugabannin Kasashen Afirka Ta Tsakiya Sun Kamallah Taron Koli Afrika
An Katse Intanet Da Wayar Tarho A Kasar Uganda Siyasa
Shugabannin Kiristoci Sun Taya Musulmi Murnar Sallah Domin Ƙarfafa Zaman Lafiya Afrika
Hamas Ta Kwance Damara Afrika
Gwamnatin Najeriya Ta Tallafa Wa ’Yan Sanda Da Motoci Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ana Kokarin Dawo Da Wutan Lantarki A Cuba Afrika
  • Yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170 Najeriya
  • Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A Ekiti Afrika
  • Birtaniya Zata Fara Raba Rigakafin Allurar Cutar Sankara Kimiya
  • Sama Da Zawiyya 100 Ne Suka Samu Tallafin Kayan Abinci Daga Al’mustapha Haji Sufi Labarai
  • An Kashe Mutane 25 Yayin Kai Wasu Hare Hare Jihar Adamawa Labarai
  • Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen Duniya Labarai
  • Tinubu Ya Sayi Fom Din Takarar Shugaban Kasa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.