Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar Malami
Published: January 19, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an DSS sun kama tsohon ministan ne jim kadan da barin Gidan Gyaran Hali na Kuje, bayan kammala sharuddan belin sa.

Manema labarai sun ruwaito cewa tsohon Babban Lauyan yana fuskantar sabon bincike daga hukumar tsaron farin kaya.

An gano cewa jami’an Hukumar EFCC sun samu makamai a gidan Malami da ke Kebbi yayin wani bincike da suka gudanar.

A baya-bayan nan, tsohon Babban Lauyan ya zargi DSS da shirin sake kama shi daga gidan gyaran hali na Kuje.

Wata Kotun Tarayya a ranar Laraba ta bayar da belin Malami, matar sa da dan sa, kan kudi Naira miliyan 500 kowannen su, tare da mutane biyu da za su tsaya musu.

Sai dai, a wata sanarwa da Mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Mohammed Bello Doka, ya fitar, tsohon ministan ya zargi DSS da sanya ido a gidan gyaran hali domin sake kama shi.

Rahotanni sun nuna cewa Malami ya cika dukkan sharuddan belin sa, amma duk da haka jami’an tsaro sun sake kama shi.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Barcelona na hangen Enrique Ko Arteta
Next Post: Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba Tinubu

Karin Labarai Masu Alaka

Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado Afrika
‘Yan Tada Kayar Baya Sun Tayar Da Bom A Maiduguri Labarai
Rikicin Hakar Gwal Ya Janyo Hallaka Mutane 70 A Sudan Ta Kudu Afrika
Hamma Saleh Ya Yi Fatali da Bai Wa Pantami Takarar Gwamna a PDP Afrika
Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’adda Afrika
Kasar Namibiya Tayi Watsi Da Yarjejeniya Tsakanin Ta Da Kamfanin Total Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya Afrika
  • Gwamnan Jihar Gombe Ya Ƙarfafa Wa Sabbin Masu Ashaka Cement Gwiwar Samar Da Ayyukan Yi Afrika
  • Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar Labarai
  • Gwamnatin Kebbi Ta Samu Tankokin Yaki Tsaro
  • Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi Afrika
  • Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku Labarai
  • Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.