Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Ana Cigaba Da Ceto Masunta Daga Ruwa A Ghana
Published: February 26, 2026 at 9:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 26, 2026

A Ghana mayakan kasar ta ruwa da sama suna aikin ceto wasu masunta wadanda wasu ‘yan Bindiga da ba’a san ko su wanene ba suka kai wa hari a kwale-kwale 4 da suke ciki hari a ruwaye dake gabar ruwa a tsakiyar kasar da asuba hin ranar Alhamis, kamar yadda bayanai daga rundunar mayakan kasar da jami’an yanki suka fada.

Wata ‘yar majalisa da ta shiga jerin masu aikin ceto, tace masuntan sun gaya mata cewa an kai musu hari ne bayan da suka kwana suna kamun kifi, mutane 71 dake cikin jiragen sun tsallake rijiya da baya, amma an sace dukkan abuda suka kama da kuma kayan aikin su.

Rundunar mayakan Ghana ta bukaci jama’a su kai zuciya nesa, kuma zata bada karin bayani a yayinda take ci gaba da aikin ceton.

Da jumawa masana tafarkin tsaro akan ruwa suke daukar yankin teku da ake kira Gulf of Guinea dake iyaka da gabar ruwa ta kudacin Ghana a zaman sanannen wuri da barayin ruwa suke aika aikar su fiye da ko wani wuri a duniya.

Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki
Next Post: Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya

Karin Labarai Masu Alaka

NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’i Afrika
Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya Afrika
Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida Kiwon Lafiya
Yau Lahadi Ake Gudanar Da Zabe A Kasar Myanmar Labarai
Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari Afrika
Hotunan Hawan Sallah A Masarautar Bauchi Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Zamu Hada Kai Mu Yaki Cutar Shan’inna (Polio) Labarai
  • Atiku Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Adawa Domin Kawo Sauyi A Najeriya Afrika
  • Harin ‘Yan Daba Ya Hallaka Mutane 70 A Kasar Haiti Labarai
  • PDP Ta Nemi Bincike Kan Rushewar Ginin Majalisar Dokokin Gombe, Tayi Zargi Game Da Sakaci Labarai
  • ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro Labarai
  • Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APC Siyasa
  • Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka Afrika
  • Bankin Duniya Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Afirka Da Yankin Sahara Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.